Gaya Reporters

Gaya Reporters Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaya Reporters, Media/News Company, Gaya , Kano Maiduguri roads, Kano Outlying.

Gaya reporter Media This is a media to Educational, Development, Retrieve, access, Norms , Traditional, Culture, Storylines, Teaching, Calling, politicize and legacy builder.

10/10/2022

Al'ummar musulmi a sassan duniya na ci gaba da gudanar da bukukuwan tunawa da watan haihuwar Manzon tsira (s.a.w).

NAKASA BA KASAWA BACEWannan Yaro da kuke gani Sunan shi Abdullahi Adamu. Dan asalin jihar Yobe.Yana karatu ne a makarant...
10/10/2022

NAKASA BA KASAWA BACE

Wannan Yaro da kuke gani Sunan shi Abdullahi Adamu. Dan asalin jihar Yobe.
Yana karatu ne a makarantar G.D.S S Buni Yadi dake karamar Hukumar Gujba A Jihar Yoben Najeriya. Allah ya bashi baiwa da fasahar iya Kera duk wani abunda ya gani.

Ga kadan daga cikin Abubuwan da Abdullahi Adamu ke kerawa kuma ya siyar domin rufawa kansa asiri

Allah ya kara Masa lafiya da basira...👇

Taron ƙaddamar da ɗan takarar sanatan Kano ta Kudu  jam'iyyar NNPP Hon. Kawu Sumaila, wanda ya gudana yau a ƙaramar Suma...
01/10/2022

Taron ƙaddamar da ɗan takarar sanatan Kano ta Kudu jam'iyyar NNPP Hon. Kawu Sumaila, wanda ya gudana yau a ƙaramar Sumaila.

Mainene Fatan Ku a 2023?

duk namijin da ya.isa yace Ameen Allah yabashi mace mai halin uwarsaInji Fatima Ali Nuhu.
17/09/2022

duk namijin da ya.isa yace Ameen
Allah yabashi mace mai halin uwarsa

Inji Fatima Ali Nuhu.

17/09/2022

Barka da dare daga nan Gaya ta Jihar Kano.
Daga ina kuke bin mu?

HON.KAWU SUMAILA PhD OFR ya jagoracin sauran mambobin Kwamatin su inda s**a gana da shugabanin jamiyar NNPP matakin jaha...
17/09/2022

HON.KAWU SUMAILA PhD OFR ya jagoracin sauran mambobin Kwamatin su inda s**a gana da shugabanin jamiyar NNPP matakin jaha da kananan hukumomi na jahar TARABA yayin zaman nasu an tautauna mashinman batutuwa da s**a shafi takarara shugabancin kasa na SEN DR RABI'U MUSA KWANKWASO da sauran yan takara a fadin jahar tare da fatan samun nasara a kakar zabe me zuwa Allah Ya Bamu Nasara.

Rahoto Daga
Hon. Munzali Gaya

17/09/2022

Barka da Rana daga Gaya ta Jihar Kano.
Daga ina kuke bin mu?

Nigerian Out-of-school Children Hit 19.7million As Education Sector Collapses Under Buhari Government | Sahara Reporters...
17/09/2022

Nigerian Out-of-school Children Hit 19.7million As Education Sector Collapses Under Buhari Government | Sahara Reporters https://bit.ly/3qHDS0e

Jaruma a masana'antar kannywood Fati washa ta bayyana aniyarta na neman mijin Aure, amma sai ya cika sharadodi guda biya...
17/09/2022

Jaruma a masana'antar kannywood Fati washa ta bayyana aniyarta na neman mijin Aure, amma sai ya cika sharadodi guda biyar,

Sharadodin sun hada da, ya zama mai haddan Alkurani, dogo, Wanda bai taba aure ba, Mutumin kirki, mai sana'aryi ba mai zaman banza ba, Kamar yadda👉 Daily African Newspaper ta rawaito,

17/09/2022

Alhamdulillah
Tsakanin Mu Da Allah Sai Godiya.

07/09/2022

Barka da safiya daga Gaya ta Jihar Kano.
Daga ina kuke bin mu?

Namiji Da Shigar Mata
02/09/2022

Namiji Da Shigar Mata

Address

Gaya , Kano Maiduguri Roads
Kano Outlying
713102

Telephone

+2348161757475

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaya Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share