26/09/2025
Allah ya karfafi gwamnatin Gov. Abba da Alh. Umarul Faruk a matsayin babban sakatare. A kwana kusa dai ba ayi sakataren gwamnati da ya san makamar aiki kamarsa ba.
Allah ya kara mana irinsu, ya kuma bawa wannan gwamnati nasara.