11/04/2025
Wata mata ta haife Jaririn da ba nata ba a kasar Australia bayan anyi Ivf.
Ivf na nufin In vitro fertilization, wato Dakko kwayayen haihuwar wata macen a hada da maniyyin wani namijin ta hanyar gwajin likitanci (Embaryo) domin kirkirar kwayar haihuwa, bayan wani lokaci ana renon Hadin da zarar ya zama kwayar haihuwa sai a dakko shi dafa cikin kwalbar ajiya a mayar dashi cikin mahaifar wannnan mace da aka yiwa tiyata domin kwayar haihuwar taci gabda da girma har zuwa lokacin da zata zama da kuma karshe ta haife jariri.
Anyi wannan aiki ga wata mata sai dai bisa kuskure an dakko kwayayrn wata matar da ban an dasa mata wanda hakan ya bayu ga haihuwar jaririn waccan matar...
An sami kuskure ne a cewar Shugaban Asibitin sai dai anyi imanin Cewa wannan kuskuren yayi dadi ga ma'aikatan Asibitin kasancewar hakan ahine na farko a tarihin asibitin ibda akayi dashwn kwayar haihuwa bayan barbarar kwalba kuma akayi nasarar samun da daga uwar da ba tashi ba.
wacece umar dan kenan ta farkon ko ta biyun?
yaya za'ayi idan gado ya taso? Meye hukuncin irin wanann aikin a musulunci?
Domin jin cikakken bayani kan wannan labarin da amsoshin wadannan tambayoyin kasance tare damu a shirin mu na Tv a youtube a yau karfe goma na safe Gmt agogon najeria da nijar.
domin samun shirye shiryenmu na youtube idan a baya bakayi subscribe ba, ka Shiga link dake kasa kayi subscribe ka danna All a notification kayi mana like da share:
👇👇
https://youtube.com/-furqanwalhudatv?si=K7BFFq2DI8BeWElX
https://youtube.com/-furqanwalhudatv?si=K7BFFq2DI8BeWElX
An samar da wannan fage ne domin ilmantar da daliban ilimin Addini , kyauta ba tare da ko sisi ba. Muna rokon Allah yasa a amfana da wannan zaure ,Amin