Nagarta Media & Lifestyle

Nagarta Media & Lifestyle Nagarta Media and Lifestyle
Stories that uplift. Tips that refine. Live better, choose better.

24/11/2025

Bayanin Dr. Sheikh Aminu ibrahim daurawa akan maganar Dr. jamilu Aliyu waziri..

22/11/2025

Tsaya ka saurara wani Abu mai mahimmanci gameda matasa

#

19/11/2025

Kana son kudi? Tsaya ka saurara

WANNAN GUDUMMAWA CE DAGA GARE MUWannan gudummawa ce daga gare mu Amma kuma ba Muna Nufin Malaman mu Na Sunnah Dake Katsi...
19/11/2025

WANNAN GUDUMMAWA CE DAGA GARE MU

Wannan gudummawa ce daga gare mu Amma kuma ba Muna Nufin Malaman mu Na Sunnah Dake Katsina ba zasu Iya bane A'a kawai dai muna Son Ayi Abun ne cikin sauki A maza a gama Shi Yassa Mu kace Zamu bada Wannan Gudummawar

Duk da Cewa su Wadannan Malaman Wallahi In za tattaro Duk wani Dan Tatsine na Nigeria Mazan su Da matan su Yaran su Da Tsofaffin su Wallahi basu Isa sun Iya karawa da Wadannan Malaman ba

Amma bisa Babin Lalura Muji Zamu Bada Wannan Taimakon

Sheikh Lawan Triumph yayiwa Masuss**a Nisa Sosai Kamar nisan Sama da Ƙasa Saboda haka Tauye darajar Malan Triumph ne A hada shi zama da Masuss**a Amma duk da haka In Shaa Allahu Zai Amince ya Zauna da shi Domin a Qwato Al'umma daga Sharrin sa

Sheikh Kabir Bashir Hayaki fidda na Kogo Shima Haka Yafi Qarfin Masuss**a Sai dai A babi na Lalura Don Taimakawa Al'umma

Haka Sheikh Baffa Hotoro Shima dai Zamu Kawo shi ne A babin Lalura Amma Idan Za'ayi Adalci to Yafi ƙarfin ya zauna da Masuss**a Amma Zai Amince ya Zauna da shi Saboda kawai a Ceto Imanin Al'umma

Sai Sheikh Abubakar Abdullahi Mazan Kwarai Shima Dai Hakan Amma In Shaa Duk Zasu Zauna da Shi Domin Sun Taimakawa Al'umma daga Sharrin Wannan Mulhidin Bawan

Saboda haka Babu gudu Babu ja da baya In Shaa Allahu Sai Anyi Zaman Nan Idan Ma Bai Kawo Kansa Ba To Za'a kawo Shi In Shaa Allahu

Masuss**a Ritaya Dole 😂😂😂😂

Sameen Mu'az A Sunnah ✍️

19/11/2025

Sharrin da'akewa yan izala akan iyayen Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam

19/11/2025

Saurara kaji dalilin da yasa Shehun darikar Nigeria s**a inyass

Part 10

19/11/2025

Saurara kaji dalilin da yasa Shehun darikar Nigeria s**a inyass

Part 9

19/11/2025

Saurara kaji dalilin da yasa Shehun darikar Nigeria s**a inyass

Part 8

19/11/2025

Saurara kaji dalilin da yasa Shehun darikar Nigeria s**a inyass

Part 7

19/11/2025

Saurara kaji dalilin da yasa Shehun darikar Nigeria s**a inyass

Part 6

19/11/2025

Saurara kaji dalilin da yasa Shehun darikar Nigeria s**a inyass

Part 5

19/11/2025

Saurara kaji dalilin da yasa Shehun darikar Nigeria s**a inyass

Part 4

Address

Kano Outlying

Telephone

+2349030047442

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nagarta Media & Lifestyle posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share