13/03/2026
DA ƊUMI-ƊUMI: Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar ya caccaki gwamnatin Nijeriya kan k**a wasu matasa biyu da jami'an tsaro s**a yi saboda matasan sun zag1 ƙasar 1$ra£l da Firaministanta N£taπ¥ahu, ya ce abin baƙin ciki ne don matasan sun bayyana ra'ayinsu kan ta'ad-daπ-çi da ki$aπ ƙare daπgi da 1$ra£l ke yi wai a k**a su, amma wanda ya zagi Allah ko Manzon Allah an ce da shugaban ƙasa ya bi duk jahohin da s**a saka doka kan haka ya cire ta.
Ya ce abin baƙin ciki ne da takaici wanda ya zág1 Annabi SAW a ce ƴancin faɗin ra'ayi, amma wanda ya zag1 N£taπ¥ahu kuma an k**a shi. To mu mun faɗa 1$ra£l ki$aπ ƙare daπgi take yi, kuma Allah ya tsiπe mata, Allah ya la'ance ta, Allah ya tsine wa N£taπ¥ahu ya ruguza 1$ra£la, muna jira a zo a k**a mu.
Shin wasu irin kalamai 1$ra£l da Firaministanta N£taπ¥ahu za su samu daga wurinku?
Kana Taɓa Wannan shuɗin Rubutu Zai Kai Shafin Jaridar 👉 Duniyar labarai 👈Sai Ka Dangwali Alamar Like👍 Ko Follow, Kai Tsaye Zaka Ringa Sam