Muhammed gaddafi

Muhammed gaddafi A Hausa Novels Publisher, medical record officer & software Eng, content creator

12/09/2025

Ka Koyi Dabi'ar Cire Mata Kaya Kamin Ku Soma. Ka Guji Maida Mata Da Kaya Bayan Kun Gama ๐Ÿ˜Ž

02/09/2025

๐Ÿ›‘ Mai sonki da gaske gabanki baya gabansaโ€

Ku tayani zabar styles din da zanyi a free wedding picx
28/08/2025

Ku tayani zabar styles din da zanyi a free wedding picx

26/08/2025

Ka Auri Mace Mai Addini Ba Mai Illimin Addini Ba

26/08/2025

Big shout out to my newest top fans! Ummu Hafizah, Nismah Hussaini, Musa Haruna Kyangyaran

31/07/2025

Kaso 70% Cikin 100 Na Maza Basa Iya Zakkewa Matansu Sai Sun Hada Da Kwayoyi

20/07/2025

Yadda akai ruwan sama gari yayi sanyi masu sabon AURE suna cikin alkairi. ๐Ÿ˜‹

Saikaga Mutum shiru shiru Amma da Zaran yayi Aure wata 9 Sai kaga Matarsa ta Haihu๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
13/07/2025

Saikaga Mutum shiru shiru Amma da Zaran yayi Aure wata 9 Sai kaga Matarsa ta Haihu๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

12/07/2025

Wallahi idan kika bari Saurayi ya cire miki pants to kin fita daga Matar da zai aura..@

Nan wani abokina ya tafi Lagos wai zai siyo kujeru na alfarma, shi zaton shi babu irin wadannan kujerun a Kano. Sai da y...
11/07/2025

Nan wani abokina ya tafi Lagos wai zai siyo kujeru na alfarma, shi zaton shi babu irin wadannan kujerun a Kano. Sai da ya tura hoton kujerar ya ce namo masa irinsu anan Kano...

Yanzu dai an samu kujerun anan Kano wanda s**a fi wadancen Quality da nagarta....

Kwarai na yarda kujerun Kano sun fi na kudu....

MINTI DAYAMace ce da mijinta suke kallon dambe a Talabijin.Cikin mintuna daya sai gashi an doke Dan dambe bangaren Arewa...
06/07/2025

MINTI DAYA

Mace ce da mijinta suke kallon dambe a Talabijin.
Cikin mintuna daya sai gashi an doke Dan dambe bangaren Arewa. Sai mijin matar yace. "Kaji rago abun haushi har an naushe shi a mintin guda".
Sai matar sa ta amsa masa dace cewa. "Yanzu dai ka fahimci yadda kake da yadda nake ji idan kayi minti daya a kaina".
Maza a daure a samu magani. Mata suna cutuwa a minti daya.

Address

Zoo Road Gidan Buhari
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammed gaddafi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share