28/09/2024
Sister. Duk wanda yazo miki da Soyayya. Idan ba Gwagwarmaya a zancen sa! Kiyi watsi dashi.
Jagora Sayeed Qa'eed (H) yace: A wannan Marhalan dole suma Sistoci su Nazarci rawar da kowace zata iya takawa, saboda mun ruga da mun shiga ƙarnin Kammala aiki da F***j ɗin Nasara.
Azamar Sistoci a fagen fama da yanda suke bada Fata idan an kallli Salon Tunaninsu, har gobe Intelligence Personal na Isra'ila suna aunasu a barazana Mafi hadari fiye da luguden Missile, Al-burushi da Inter-regional Missile, wannan kaitsaye na karanta akan ku kiyayi wadannan masu baƙaken kayan masu zaman gida, Koya wannan turjiyar daga gare su yake gangarowa inji Security Intellectual personal na MOSSAD, ashe ba zaku hankalta ba cewa a zamanin Premier Starlin Macece tayi sanadin kubutar Alexander.
Kamar yanda a Iran anyi zamanin da Darajar ka da kimar Soyayyar ka a zuciyar Sister ana auna shine da yawan ramin ciwon da yake kafofinka da jikinka, Azamar ka da tunaninka akan Sauyi da Makomar Al'umma, A yau Sistocin Harka Islamiyya Irin wannan salon shine zai kwaceki, idan kuma kinki ki ƙare a rukunin ba'amiyar Sister.
Duk wanda yazo neman zuciyarki, Nutsu ki aunashi da wayewarsa a Fagen yanda yake Nazarin Equation na Gwagwarmaya yau a duniya, Shin? yana kan bigiren kwami da ayyukan fata, yaya yake da fahimtar alakokin Muqawama yau na duniya, meke faruwa a Gabashin Duniya, yaya Nazarinsa yake akan raya ayyukan datse iyakokin Maqiya, ya yake miki zancen Fata da Makomar Zuriyarku, Akan Abuja, Jagora da Harka Islamiyya Menene lisafinsa.
Idan kin Nutsu kin samowa kanki yanci kin Huta! Marhalan da muke shirin shiga yanzu, Sunanta Marhalan Sabon Shafin da zuwan Jarrabawoyi.
Sister in relationship with Brother.
Isihaq yusup Gaya.
* *
* * * *
* *
- *Telegram* https://t.me/RusdyMedia
- *WhatsApp* https://whatsapp.com/channel/0029VaJW2tEKbYMVStV5Gw2f
- *Facebook* https://www.facebook.com/profile.php?id=100083971901701
*Rusdy Media*
28/9/2024