Mr Dan Alhaji TV

Mr Dan Alhaji TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mr Dan Alhaji TV, TV Channel, Kano.

Mun Fara Daukar Shirin “RARIYA SERIES” 💥🥰💃🏻🫶🏻Can you guess the Actors ?😗😉N20,000 for you if you are able to guess all th...
23/09/2024

Mun Fara Daukar Shirin “RARIYA SERIES” 💥🥰💃🏻🫶🏻Can you guess the Actors ?😗😉N20,000 for you if you are able to guess all the 8 Leading characters😜 Let’s go 💥💥

12/04/2024

Innalillahi Wa''inna Ilaihiraji'un

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado (Daso) ta rasu.

Allah ya jiƙanta.

12/04/2024

Innalillahi Wa''inna Ilaihiraji'un

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Saratu Gidado (Daso) ta rasu.

Allah ya jiƙanta.

Innalillahi wainnaillaihi raji’un Allah yajikan ki mama Daso, ya gafarta miki da rahama, idan tamu tazo muma Allah kasa ...
09/04/2024

Innalillahi wainnaillaihi raji’un Allah yajikan ki mama Daso, ya gafarta miki da rahama, idan tamu tazo muma Allah kasa mucika da imani.

Hakan ya faru yayin wata ziyarar bazata da ya kai Gidan Maza, ɗaya daga cikin wuraren da ake aikin raba abincin Ramadan ...
23/03/2024

Hakan ya faru yayin wata ziyarar bazata da ya kai Gidan Maza, ɗaya daga cikin wuraren da ake aikin raba abincin Ramadan ga al'umma.

Karin bayani - https://bbc.in/3vqPzyo

📸 - Abba Kabir Yusuf/X

Gurin Taron adduar bakwai ta Rasuwar Fatima Bintu ta dadinkowa Munafatan Allah ya jikanta yayi mata rahama Ameen
19/02/2024

Gurin Taron adduar bakwai ta Rasuwar Fatima Bintu ta dadinkowa Munafatan Allah ya jikanta yayi mata rahama Ameen

INNA LILLAHÍ WA'INNA ILAIHI RAJI'ÙN: BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shiri...
12/02/2024

INNA LILLAHÍ WA'INNA ILAIHI RAJI'ÙN:

BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.

Allah Ya gafarta mata.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr Dan Alhaji TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category