
19/08/2025
Yanda kaga haka to haka muke rike da wannan tsarinnamu na kwankwasiyya tun kafin arada Mata suna kuma muna nan har yau har gobe akan tsarin ko an sallame mu ko ba'a sallame mu ba
Kuma mun san duk gudunmawar da kabayar mun bada irinta ko ma sama da ita
Kwankwasiyya Babu fashi takalmin kaza mutu ka raba