Mai Dalilin Aure

Mai Dalilin Aure Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai Dalilin Aure, Media/News Company, Kano.

28/05/2026

For Sale A Gurungawa kusa da t**i

Price: 11M akwai zama


✍️ SHEHI

👇
28/05/2026

👇

21/05/2026

INA NEMAN BUDURWA YAR 23 , YAR KADUNA FARA MAI KYAN HALI DA SUFFAH
Akwai mai son ki da aure da iKon Allah.

✍️ SHEHI 08121847527

16/05/2026

BAZAUWARA YAR DAURA MIJINTA YA RASU YAR 33

Wankan Tarwada, Mai Jiki Daidai. ✍️ SHEHI 08121847527

INA MASU AURE ? GA SIRRI ZAN BAKU DOMIN FARIN CIKINKU INSHA ALLAH.A nemi 1 - Tafarnuwa , kwalli 5 2 - Namijin goro, 23 -...
10/05/2026

INA MASU AURE ? GA SIRRI ZAN BAKU DOMIN FARIN CIKINKU INSHA ALLAH.

A nemi

1 - Tafarnuwa , kwalli 5

2 - Namijin goro, 2

3 - Masoro, dan kadan.

Sai a bare a wanke, a hade su, a jajjaga, sai a tafasa da ruwa kamar kofin sha 10.

Bayan an gama, a bar shi yai wuce, sai a dinga sha

Safe da yamma tsawan kwana 5.

Sai a huta bayan kwana 2, a kara irin yadda akai na farko.

Ai sau kamar biyar kafin a huta na tsawan sati.

Insha Allahu, zaku godewa Allah da muka hadu.

Yaa Hayyu Yaa Qayyum Bi Rahmatika Astaghithu 🙏


✍️ SHEHI - 08121847527

09/05/2026

BUDURWA FARA DOGUWA YAR KANO YAR 19/20

Ya Allah ka shiga lamranmu don Annabi ﷺ
Domin karin bayani SHEHI 08121847527

26/04/2026
Halal Match Making - Aure Sunnahr Annabi Muhammadu ﷺ - BUDURWA CE FARA YAR KANO YAR GIDAN MUTUNCI,MANYA.Shekaruna 27Geno...
17/04/2026

Halal Match Making - Aure Sunnahr Annabi Muhammadu ﷺ - BUDURWA CE FARA YAR KANO YAR GIDAN MUTUNCI,MANYA.

Shekaruna 27

Genotype: As

Ba gajeriya ba ce

Matsayin karatuna Degree da ilimin addini AlhamdulilLah.

Burina : Samun miji mai hankali da tsoron Allah, wanda zai iya sauke nauyin aure, Dan Jihar Kano ko Mazaunin Kano kuma wanda ya kai 45 above , mai ilimin addini da boko.

Yaa Hayyu Yaa Qayyum Albarkar Annabi Muhammadu ﷺ ka share hawayen bayinka masu kaunar cigaban rayuwar bayinka.


✍️ ALKANAWIY - 08121847527

Amin Domin Annabi Muhammadu ﷺ 🙏 Masu son a dinga Tallata musu kayansu, mu min magana ta 08121847527. Neman kudi ko Kasuw...
09/04/2026

Amin Domin Annabi Muhammadu ﷺ 🙏


Masu son a dinga Tallata musu kayansu, mu min magana ta 08121847527. Neman kudi ko Kasuwanci ta hanyar da ta dace umarnin Allah da Annabi Muhammadu ﷺ ne.


✍️ ALKANAWIY

Tsoran Kishiya Ko Kauna ? Inna Lillahi Wa Inna Ilayhi Raji'un 🥲Mata Ku Ji Tsoran Allah, Wasunku Wallahi Basu Da Lissafi....
29/03/2026

Tsoran Kishiya Ko Kauna ? Inna Lillahi Wa Inna Ilayhi Raji'un 🥲

Mata Ku Ji Tsoran Allah, Wasunku Wallahi Basu Da Lissafi.

Wai mace mijinta ya tura ta Makkah domin Ibadah amma abin mamaki wai sai ga shi an jiyo ta, tana cewa.

Allah ya talauta mijinta, saboda gudin kada ya mata KISHIYA.

Kai wannan lamarin ya bani tsoro sosai da mamaki.

✍️ Alkanawiy

Address

Kano

Telephone

+2348121748527

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Dalilin Aure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mai Dalilin Aure:

Share