Isee Boi

Isee Boi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isee Boi, Digital creator, Abdu d Street, Kano.

> โœ‚๏ธ Tailor | ๐ŸŽ™๏ธ Singer | ๐ŸŽฌ Creator Isee Boi โ€” blending fashion, love & life in one story

For booking
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Dinki, wakar biki, ko suna
+2348142212226 call or whatsapp.

14/02/2026

Mutunci yafi soyayya ko soyayya tafi mutunci

10/02/2026

Ga gaskiyar magana akan Alhaji ahmad shuaibu me completed corner wanda ya kashe 1.2B naira a birthaday na โ€œyaโ€yan sa Fadila H Aliyu

20/01/2026

Awarwaro tana kan youtube dina me suna isee boi






17/01/2026

Shin idan kabawa mace flower ๐ŸŒน ta jefo ma abar ka zaka hakura ne ko zaka rarrasheta har takar bi soyayyar ka
(Awarwaro tana kan youtube me suna isee boi TV)

Babu wanda zai tura  ka wani mataki sai kai kanka. Idan ka tsaya, rayuwa zata wuce ka.Me zaka yi yau da zai canza goben ...
12/01/2026

Babu wanda zai tura ka wani mataki sai kai kanka. Idan ka tsaya, rayuwa zata wuce ka.
Me zaka yi yau da zai canza goben ka?โ€ ๐Ÿ’ช๐Ÿ”ฅ

A yau na gane cewa ba kowa da ke murmushi yake cikin sauฦ™i ba. Wasu suna murmushi ne don kada a ga abin da ke damun su. ...
06/01/2026

A yau na gane cewa ba kowa da ke murmushi yake cikin sauฦ™i ba. Wasu suna murmushi ne don kada a ga abin da ke damun su. Rayuwa tana koyar da mu hakuri fiye da magana.โ€
Kai fa, idan kana cikin wahala, kana boyewa ne ko kana magana? ๐Ÿค”

Address

Abdu D Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isee Boi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Isee Boi:

Shortcuts

Share