Yadda Zaka samu Kudi Da Cryptocurrency & Bitcoins

Yadda Zaka samu Kudi Da Cryptocurrency & Bitcoins Yadda zaka koyi saye da siyarwar bitcoins, Ethereum da sauran Cryptocurrency ka samu Kudi mai da kum

16/12/2025

Maganin matsalar prostate cancer

Available at affordable prices
22/11/2025

Available at affordable prices

22/11/2025

Dollar crypto

Menene Ethereum?Ethereum wata fasahar blockchain ne da aka gina domin mutane su iya ƙirƙirar apps da ba su dogara da gwa...
22/11/2025

Menene Ethereum?

Ethereum wata fasahar blockchain ne da aka gina domin mutane su iya ƙirƙirar apps da ba su dogara da gwamnati ko kamfani guda ɗaya. Wannan shi ake kira decentralization.

Ethereum ba wai kuɗi bane kawai kamar Bitcoin

Bitcoin kuɗi ne kawai.

Amma Ethereum yana bawa mutane damar gina shirin da zai iya yin aiki da kansa – ana kiransu smart contracts.

2. Menene Smart Contract?

Smart contract kamar yarjejeniya ce mai aiki da kanta.

Misali: zaka iya tura biyan kudi — ba sai mutum ya tsoma baki ba.

3. Kuɗin Ethereum – ETH

Ana amfani da kuɗin da ake kira Ether (ETH).

Ana buƙatar ETH don biyan gas fee, wato kuɗin da ake kashewa don gudanar da ma’amala ko shirin da ke kan blockchain.

4. Abubuwan da ake iya yi da Ethereum

Aikawa da karɓar ETH.

Yin NFTs da cinikayyar su.

Amfani da DeFi — harkokin kuɗi ba tare da banki ba.

Gina wasanni, apps, kasuwa, da sauran abubuwan Web3.

5. Dalilin da yasa ake ganin Ethereum ya fi muhimmanci

Ya kawo tsarin programmable money

19/11/2025

A saukake menene
cryptocurrency?
Cryptocurrency wani irin kudi ne na zamani, wanda suke a yanar gizo gizo. It’s a
digital money — babu takarda, babu tsabar kudi, amma yana aiki ta hanyar
computer network.

04/11/2025

Basic crypto knowledge

28/10/2025

Ko da yaushe zaku iya mana magana ta WhatsApps

15/10/2025
12/10/2025

YADDA ZAKA BUDE WALLET TA CRYPTO

11/10/2025

Menene Cryptocurrency?

Address

Eastern Byepass Ring Road Hotoro Near To Matrix Filling Station
Kano
700211

Telephone

+2349123268177

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yadda Zaka samu Kudi Da Cryptocurrency & Bitcoins posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yadda Zaka samu Kudi Da Cryptocurrency & Bitcoins:

Share