AZKAR TV

AZKAR TV for fans

MAULANA SHEIKH R T A โ™ฅ๏ธ TARE DA KHALIFAN SA  Allah y Bamu Albarkacin ku maulaya ๐Ÿคฒ ๐Ÿ™‡โ€โ™‚๏ธ
23/09/2026

MAULANA SHEIKH R T A โ™ฅ๏ธ TARE DA KHALIFAN SA
Allah y Bamu Albarkacin ku maulaya ๐Ÿคฒ ๐Ÿ™‡โ€โ™‚๏ธ

Sheikh Ahmad Abulfathi ya ce:ู‡ูู€ู€ุฏูŽุงูŠูŽู€ู€ุฉู ุฃูŽูˆู’ู„ูŽุงุฏููŠ ูˆูŽุฃูŽูˆู’ู„ูŽุงุฏู ุตูŽุญู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ุจูู€ู†ูŽุงูˆูŽู†ูŽุฑู’ุฌููˆ ุถูŽู…ูŽุงู†ู‹ุง ูููŠ ุงู„ู’ู…ูŽู…ูŽุงุชู ูˆ...
23/09/2026

Sheikh Ahmad Abulfathi ya ce:

ู‡ูู€ู€ุฏูŽุงูŠูŽู€ู€ุฉู ุฃูŽูˆู’ู„ูŽุงุฏููŠ ูˆูŽุฃูŽูˆู’ู„ูŽุงุฏู ุตูŽุญู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ุจูู€ู†ูŽุง
ูˆูŽู†ูŽุฑู’ุฌููˆ ุถูŽู…ูŽุงู†ู‹ุง ูููŠ ุงู„ู’ู…ูŽู…ูŽุงุชู ูˆูŽูููŠ ุงู„ู’ู…ูŽุญู’ูŠูŽุง.

Maโ€™ana: โ€œIna Roฦ™on Allah Ya Shiryar Da โ€™Yaโ€™yana da โ€™Yaโ€™yan Sahabbaina, Kuma Muna Fatan Samun Lamuni a Lokacin Mutuwa Da Kuma Lokacin Rayuwa.โ€

A Cikin Wannan Baiti Za a Gane Cews Sheikh Ahmad Abulfathi Yadda Ya Ke Rokowa 'Ya'yan Shi Shiriya Haka Ya Ke Rokawa 'Ya'yan Almajiran Shi.

23/09/2026
Taron addu'ar sadakan uku na matasa masu haฦ™ar ma'adanai 37 da s**a rasu a hannun hukumar Civil Defence a jihar Neja wan...
22/09/2026

Taron addu'ar sadakan uku na matasa masu haฦ™ar ma'adanai 37 da s**a rasu a hannun hukumar Civil Defence a jihar Neja wanda ya gudana shakaran jiya Lahadi a fadar Mai Martaba Sarkin Minna.

Memory Ghana ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ญ Maulud 2025Sayyadi Habibu Sheikh Tahir Imam Hassan Sheikh Dahiru BauchiSayyid Mubasshir Sheikh Dahiru Ba...
22/09/2026

Memory Ghana ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ญ Maulud 2025

Sayyadi Habibu Sheikh Tahir

Imam Hassan Sheikh Dahiru Bauchi

Sayyid Mubasshir Sheikh Dahiru Bauchi

Alhamdulillah Fitowar Maulana Khalifa Sallar Azahar Yau Litinin 21st Sept 2026 Daga Zawiyyar Maulanmu Sheikh Dahiru Bauc...
21/09/2026

Alhamdulillah Fitowar Maulana Khalifa Sallar Azahar Yau Litinin 21st Sept 2026 Daga Zawiyyar Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi R.t.aโ€ฆ.

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Tareda Sayyadi Mubasshir a kaduna watan azumi 2007Allah ya bamu Albarkan shehi..Sayyi...
21/09/2026

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi Tareda Sayyadi Mubasshir a kaduna watan azumi 2007
Allah ya bamu Albarkan shehi..
Sayyid Mubasshir Sheikh Dahiru Bauchi

21/09/2026

Ana yabon Annabi Muhammad S.A.W kanajin ฦ™ai ฦ™ayi a zuciyarka da sunan tauhidi, kai munafiฦ™i ne.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AZKAR TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category