AZKAR TV

AZKAR TV for fans

Free Sheikh Sani Abdulqadir Zaria.Kamar yadda khalifa Aliyu Sheikh Ahmad Abulfath ya yi bayani a jiya  "Shi  Sheikh Sani...
03/01/2026

Free Sheikh Sani Abdulqadir Zaria.

Kamar yadda khalifa Aliyu Sheikh Ahmad Abulfath ya yi bayani a jiya "Shi Sheikh Sani Abdulqadir dan uwan mu ne almajirin Shehu Tijjani kuma almajirin shehu Ibrahim inyass" rike shi da aka yi cin fuska ne ga duk wani dan Ďariqar Tijjaniyya a Nigeria da wajen Nigeria.

03/01/2026
Kowa yasan mu Tijjanawa mutane masu son zaman Lafiya, kowa yasan mu mutane ne Masu bin doka, jagororin mu basu kowaya ma...
03/01/2026

Kowa yasan mu Tijjanawa mutane masu son zaman Lafiya, kowa yasan mu mutane ne Masu bin doka, jagororin mu basu kowaya mana tashin hankaliba, Maulana Sheikh Dahiru Bauchi kullum yana cewa Sunan mu Kenan no trouble,

Toh meyesa Zaku k**a mana Khalifa Zaria,
Laifin meye yayi muku?
Kusan wata guda kun raba shi da iyalan sa Wannan zalunci ne,

Cikin Hotuna Yadda aka gudanar da sallar jumma’a  a Madinatu Sheikh Ahmad Abulfathi wanda Maulana Sheikh Ba’a Talba Shei...
02/01/2026

Cikin Hotuna

Yadda aka gudanar da sallar jumma’a a Madinatu Sheikh Ahmad Abulfathi wanda Maulana Sheikh Ba’a Talba Sheikh Elmiskin yagabatar.

Allah yakarbi ibadunmu

Alhamdulillahi Yanda Aka Gudanar Da Sallar Jumu'ar Yau 2/1/2026 Daga Masallacin Al-irshad Foundation Bauchi.
02/01/2026

Alhamdulillahi
Yanda Aka Gudanar Da Sallar Jumu'ar Yau 2/1/2026 Daga Masallacin Al-irshad Foundation Bauchi.

Alhamdulilah An Gudanar Da Sallar Juma'a Daga Masallacin Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi Tareda Khalifa Khadimul Faida She...
02/01/2026

Alhamdulilah An Gudanar Da Sallar Juma'a Daga Masallacin Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi Tareda Khalifa Khadimul Faida Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.t.a....

02/01/2026

PRE HUDUBA..

Daga masallacin jumma'a na Sheikh Balarabe Isah.

Tare da Malam Aliyu Bajoga

KAI TSAYE DAGA ZAWIYAR MARIGAYI SHEIKH ABDULKADIR JAHUN.....Karatun daga cikin littafin ashifa الشفاء na alqadi iyad الق...
31/12/2025

KAI TSAYE DAGA ZAWIYAR MARIGAYI SHEIKH ABDULKADIR JAHUN.....

Karatun daga cikin littafin ashifa الشفاء na alqadi iyad القاضي عياض Wanda yake zuwa ako wani ranar laraba daga taskar (azkar TV)

Yau Laraba 31/12/2025

31/12/2025

KAI TSAYE DAGA ZAWIYAR MARIGAYI SHEIKH ABDULKADIR JAHUN.....

Karatun daga cikin littafin ashhifa الشفاء na alqadi iyad القاضي عياض Wana zai rinka zuwa Ako wani ranar laraba daga taskar (azkar TV)

Yau Laraba 31/12/2025

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AZKAR TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category