23/11/2025
SUFAYE KENAN !!
Babban Abin Sha'awa A Matafiyar Sufaye Shine Kan kan Da Kai Da Tawaru'u, Sufaye Basu Taba Jin Wai Sun Yarda Da Kansu Ba.
Wani Abun Dariya Abun Mamaki Wani Lokaci Mun Hadu Da Shehu Malam Ibrahim Mai Ashifa Kawai Sai Nace Bara Inyi Hidima Ga Masoyin Shugabana Sallallahu Alaihi Wasallam, Na Saka Hannu A Aljihu Na Dauko Kudi Ashe Wai Shima Tuni Ya Debo Nasa Kudin Zaimin Hidimar, Wallahi A Karshe Dai Hakana Muka Dinga Rige Rigen Dashi, Dole Kowa Sai Da Ya Hakura Ya Karba Daga Dan Uwansa.
To Nine Abin Tausayin Saboda Na San Ni Ban Isa A Sakani A Layin Mutanen Kirki Ba, B***e Har Ma Nayi Tsammanin Hidima Daga Irinsu Allah Mun Tuba Ayi Mana Afuwa Ba Don Halinmu Ba.
Abubakar Sunusi Usman (Dan'umma)