BUK TV

BUK TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BUK TV, TV Channel, Bayero University Kano, Kano.

Jami’ar European-American University ta karyata rahotannin da ke cewa ta gudanar da taron karramawa a NICON Luxury Hotel...
21/09/2025

Jami’ar European-American University ta karyata rahotannin da ke cewa ta gudanar da taron karramawa a NICON Luxury Hotel, Abuja. Ta bayyana cewa wannan taro bada masaniyar ta shirya ba.

Jami’ar ta nesanta kanta daga karramawar da aka ce an bai wa Dauda Kahutu Rarara da wasu, tare da jaddada cewa Musari Audu Isyaku da Idris Aliyu ba su da hurumin wakiltar jami’ar, inda aka kuma soke matsayin Aliyu saboda rawar da ya taka a wannan zamba.

Ta kara da cewa tsohuwar shugabar jami’ar, Dr. Mrs. Josephine Egbuta, ba ta da hurumin wakiltar jami’ar, yayin da shugaban yanzu shi ne Professor Luca Scotto di Tella.

Jami’ar ta sha alwashin tuntubar hukumomin Najeriya domin dakatar da masu sayar da takardun bogi da sunanta.

Jami’ar ya bayyana haka ne a shafinta na yanar gizo.

Ko meyasa irin wannan hoto baya samun likes da yawa?
20/09/2025

Ko meyasa irin wannan hoto baya samun likes da yawa?

Kun gane suwane wadannan?
17/09/2025

Kun gane suwane wadannan?

17/09/2025

Health is Wealth

16/09/2025

Bakonmu na Mako_ hira da Alhaji Abba Garba Karfe

16/09/2025

Rayuwar Dalibai

Yadda al'umma s**a fito zagayen Takutaha, duk da ana ruwan sama a cikin birnin Kano anyi cikar kwari ko ina babu masaka ...
13/09/2025

Yadda al'umma s**a fito zagayen Takutaha, duk da ana ruwan sama a cikin birnin Kano anyi cikar kwari ko ina babu masaka tinke.

12/09/2025

A wane masallaci kayi sallar jumaa yau?

Watanni kadan bayan da Kano Pillars ta Sallameshi Mustapha Salisu ya koma Kungiyar kwallon kafa ta Jabrayil FC dake Kasa...
09/09/2025

Watanni kadan bayan da Kano Pillars ta Sallameshi Mustapha Salisu ya koma Kungiyar kwallon kafa ta Jabrayil FC dake Kasar Azebaijan.

Wane fata kuke masa?

09/09/2025

Bakonmu na mako

08/09/2025

Gyara zamanka

08/09/2025

Today 8th September, is International Literacy Day, a day which was founded by UNESCO in 1966

Address

Bayero University Kano
Kano
713281

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BUK TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category