Haidar Karrar

  • Home
  • Haidar Karrar

Haidar Karrar اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَىٰ مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ*
🌺🌸💐🌷🌹✨ Ni Mawaqine Masoyin Manzon Allah {Sww}🙏

Ya Allah, na gode Maka da Ka kira ni Madinah. ❤️🕌Abin da ya kasance mafarki, Ka mayar da shi kyakkyawar gaskiya. Alhamdu...
17/08/2026

Ya Allah, na gode Maka da Ka kira ni Madinah. ❤️🕌
Abin da ya kasance mafarki, Ka mayar da shi kyakkyawar gaskiya. Alhamdulillah. 🤲❤️

A wannan rana, wasu matasa fusatattu a Dandagoro, cikin birnin Katsina, sun tare jarumin Hausa Musa Mai Sana’a a ƙofar “...
17/08/2026

A wannan rana, wasu matasa fusatattu a Dandagoro, cikin birnin Katsina, sun tare jarumin Hausa Musa Mai Sana’a a ƙofar “Welcome to Katsina” bayan isowarsa yana tallata Bola Tinubu.

Matasan s**a gargaɗe shi ya sauko, suna cewa: “Wannan ba wurin kamfen ɗin Bola ba ne.” Lamarin ya yi zafi, wasu ma s**a yi ƙoƙarin dukansa, amma jami’an tsaro s**a shiga tsakani s**a fitar da shi lafiya.

Rahotanni sun ce Musa ya gudu daga wurin, har ya bar hularsa a baya.

Abin takaici ne yadda bambancin ra’ayin siyasa ke kai wa wannan matakin. Za mu iya ƙin ɗan siyasa ko saƙonsa a lokacin zaɓe, ba tare da kai hari ga mabiyansa ko masu goyon bayansa ba.

Auren mace mai neman na kanta babbar rahama ne.
17/08/2026

Auren mace mai neman na kanta babbar rahama ne.

Idan rayuwa ta yi duhu, kada ka yi gaggawar yanke kauna. Haske baya ɓacewa — wani lokaci kawai yana buya ne domin ka koy...
17/08/2026

Idan rayuwa ta yi duhu, kada ka yi gaggawar yanke kauna. Haske baya ɓacewa — wani lokaci kawai yana buya ne domin ka koyi ƙarfin da ka mallaka. Ka tsaya, ka numfasa, ka cigaba. Abin da ya gagare ka jiya, yau ka iya cin nasara a kansa.

17/08/2026

Ya kasa muyi muyi kyaukyawar karshe

Kana son a tallata account ɗinka ko hajarka? Ka turo min DM yanzu ingantaccen promotion mai kawo sakamako WhatsApp 09167...
17/08/2026

Kana son a tallata account ɗinka ko hajarka? Ka turo min DM yanzu ingantaccen promotion mai kawo sakamako WhatsApp 09167537669

17/08/2026

Wallahi zamusha mamaki a wajen Allah

Time for Promotion 🎉🎉🎉 🚀🚀🚀Kakoyi taya wani murna idan abun murna yasameshi kafin kaima abin murnar yazo kanka...Kamar ya...
17/08/2026

Time for Promotion 🎉🎉🎉 🚀🚀🚀

Kakoyi taya wani murna idan abun murna yasameshi kafin kaima abin murnar yazo kanka...

Kamar yanda nace Yanzu nadawo yin promoting ga duk me bukata zai iyayimin magana

Kumaida account dinku professional mode kafin nazo....

Sabida haka kayi following din wannan account kafin Azo kan ku. 👇👇👇

Habibu Bello Aliyu Kmb

Kada a Tambayeni Me yasa nayi Mentioned dinshi Kuma zanzo Kanku. 🙏

Note: ba kyautanake promoting

Jiya lafiya, yau jarabawa.Jiya ƙarfi, yau hawaye.Rayuwa ba ta da tabbas—komai na iya sauyawa cikin kiftawar ido.Allah Ya...
17/08/2026

Jiya lafiya, yau jarabawa.
Jiya ƙarfi, yau hawaye.
Rayuwa ba ta da tabbas—komai na iya sauyawa cikin kiftawar ido.
Allah Ya jarraba wanda Ya so, domin Ya ɗaukaka shi.
Ya Allah Ka ba shi lafiya, Ka tausaya masa, Ka sa wannan ya zamo kaffara. 🤲💔

don Allah kuyi following din wannan account din Habibu Bello Aliyu Kmb

Kafin 1 tayi nace muhammadu rasulilahi
17/08/2026

Kafin 1 tayi nace muhammadu rasulilahi

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haidar Karrar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Haidar Karrar:

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share