31/07/2024
karku manta gobe ne za'afito
ZANGA-ZANGA
🧏♂️ Ina goyan bayan ZANGA-ZANGA saboda Dokar da tadora Shugaba Bola Ahmad Tunibu akan mulki itace tabani damar fitowo ZANGA-ZANGA
Afito ayi ZANGA-ZANGA cikin Lumana Allah yasa tazama silar Kawo sauki a wannan kasa🇳🇬 baki daya
karku yarda wani maison kansa dayawa yasaka maku cewa ZANGA-ZANGA haramunce azukatanku domin sam ba gaskiya bane tsantsar son zuciya ne kawai😎