APC Reporters

  • Home
  • APC Reporters

APC Reporters Propagating the ideology of APC

An sa gawar Muhammadu Buhari a kabari cikin yanayi na alhini da juyayi a gidansa da ke Daura a jihar Katsina.APC Reporte...
15/07/2025

An sa gawar Muhammadu Buhari a kabari cikin yanayi na alhini da juyayi a gidansa da ke Daura a jihar Katsina.

APC Reporters

Hotuna: An fara gudanar da faretin ban girma haɗe da jana'izar ƙasa, ga gawar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Bu...
15/07/2025

Hotuna: An fara gudanar da faretin ban girma haɗe da jana'izar ƙasa, ga gawar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, wanda Allah Ya yi wa rasuwar a ranar Lahadi 13 ga watan Yuli, 2025.

15/07/2025

Uwar Gidan Shugaban Kasar Nigeria Remi Bola Ahmad Tinubu Ta Tafi Daura Domin Yin Ta'aziya Ga Iyalan Marigayi Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Gen Muhammadu Buhari.

APC Reporters

DA DUMIDUMINSA: An Gudanar Da Salatul Ga'ib Ga Marigayi Muhammadu Buhari A Jhar GombeYadda dandazon daruruwan musulmai s...
15/07/2025

DA DUMIDUMINSA: An Gudanar Da Salatul Ga'ib Ga Marigayi Muhammadu Buhari A Jhar Gombe

Yadda dandazon daruruwan musulmai s**a halarci Salatul Ga'ib na marigayi tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, yau Talata a anguwan Pantami Stadium, cikin kwaryar jihar Gombe.

Daga Comr Abba Sani Pantami

15/07/2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Ya K**a Hanyarsa Ta Zuwa Daura Domin Halartar Jana'izar Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Gen Muhammadu Buhari.

Muna Adduar Allah Ya Sauki Sarki Lpy Allah Ya Gafartawa Baba Buhari Ameen.

APC Reporters

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN. The family of the former president has announced the passing on of the former pres...
13/07/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN.

The family of the former president has announced the passing on of the former president, Muhammadu Buhari, GCFR, this afternoon in a clinic in London.

May Allah accept him in Aljannatul Firdaus, Amin.

Signed,
Garba Shehu
13-07-25.

Source: Bashir Ahmad

An gudanar da jana’izar fitaccen attajiri Alhaji Aminu Ɗantata a birnin Madina, bayan da aka ɗage daga lokacin da aka ts...
01/07/2025

An gudanar da jana’izar fitaccen attajiri Alhaji Aminu Ɗantata a birnin Madina, bayan da aka ɗage daga lokacin da aka tsara tun farko.

Marigayin, ya rasu yana da shekara 94, an yi masa jana’iza ne a Madina bayan sallar Magariba.

Baba Ganduje Tabbas Taka Tayi KyauAlhmdllh
28/06/2025

Baba Ganduje Tabbas Taka Tayi Kyau
Alhmdllh

INNANILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJ'UMA Safiyar Wannan Rana Yanzu muke samun Labarin Rasuwar tsohon chairman na karamar hukum...
16/06/2025

INNANILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJ'UM

A Safiyar Wannan Rana Yanzu muke samun Labarin Rasuwar tsohon chairman na karamar hukumar dala Hon. Mahmud sani madakin gini Sakamakon Hatsarin mota

Allah yajikansa yayi masa Rahama Dan tsarkin jikin manzon allah.

Rigimar Daba a jihar Kano, laifin waye? Daga Hadiza Nasir AhmadIna hanyar komawa gida ranar Larabar da ta wuce, Ina ciki...
15/06/2025

Rigimar Daba a jihar Kano, laifin waye?

Daga Hadiza Nasir Ahmad

Ina hanyar komawa gida ranar Larabar da ta wuce, Ina cikin adaidaita sahu, sai muka biyo hanyar da naga taron wasu gungun mutane, dauke da makaman da ban taba ganin irinsu ba, cike da ruɗani na tambayi direban adaidaita sahun; Me ke faruwa? sai ya ce, “Fadan Daba,” sannan ya kara da cewa, “ki riƙe jakarki sosai.” Ya kara gudu da gaggawa yana ƙoƙarin tserewa daga hatsarin da ke tafe na wadancan yan Daban da s**a cike hanya suna sare-sare da kwace.

A nan ne fa direban ya cigaba da mun bayanin yadda yanayin Garin ya koma, ta yadda wadannan Yan Daba ke fita da Rana tsaka suna kwace wayoyi, kuɗi, ko kuma su kashe wanda yaki ba su abinda suke nema. A lokacin ne na fahimci cewa Allah ne ya cece ni ta hanyar dabara da ƙwarewar direban me adaidaita sahun da tuni nima sun mun kwace ko sun illatani.

Raina yayi mutukar baci yadda naga Matasa dauke da wadannan mugayen makamai, yadda mata da yara ke gudu cikin tsoro da kuka.

Na koma gida da mamaki da firgici, na bude wayata, na shiga kafafen sada zumunta, sai naga abun da yake trending kawai shine labarin kwacen waya da daba a kano. Yan Daba sun mamaye Kano, amma gwamnati ta gaza daukar mataki.

Tambayoyi s**a ta yawo a raina. Wasu sun ce ‘yan sanda sun daina jin maganar Gwamnatin Jihar Kano, suna sauraron Gwamnatin Tarayya kawai. Wasu kuwa sun ce sai kotu ta ba da umarni tukunna su yi aiki.

Ni dai ina ganin Gwamnatin Tarayya tana ƙoƙari wajen samar da tsaro.
Amma magance matsalar Daba abu ne da yake hannun Gwamnatin jiha.

Wannan ba batun Shari'a bane dake gaban kotu a'a batun rayuka ne. Gwamnatin jihar Kano ba ta da uzuri, dole ne ta daina wasan siyasa da harkar Daba, ta tashi tsaye.

Lamarin kullum sai tsananta yake yi. A na rasa rayuka, amma babu wata magana daga gwamnati, babu kwantar da hankali, babu daukar wani mataki.

Ina ganin ‘yan sanda suna iyakar ƙoƙarinsu. Amma idan gwamnatin jihar ta ci gaba da nuna halin ko-in-kula, ta yi shiru, sannan

Muhimmiyar Sanarwa! K**ar yadda muka samu jan hankali ga wasu mambobin wannan kafa mai albarka ta (APC REPORTERS), Mun s...
14/06/2025

Muhimmiyar Sanarwa!

K**ar yadda muka samu jan hankali ga wasu mambobin wannan kafa mai albarka ta (APC REPORTERS), Mun samar da tattaunawar masu ruwa da tsaki domin kawo gyara, kuma ga wasu muhimman bayanai.

Tabbas APC reporters a kebence manhajace da take kawo labarai da bayanai da kuma tallata wannan jam'iyya tun daga matakin kasa har zuwa mazabu.

A gefe guda kuwa muna ganin sauran mambobi amatsayin kungiya ce me zaman kanta.

1. Duk wanda ya kasance a cikin wannan group muna kyautata masa zaton yana cikin wannan tafiya: haka ne ya sa muka yanke cewar duk mai bukatar zama wakilin rahoto ko labarai zai mana magana ta private a wannan lamba 08089820866

2. Muna da bukatar bayanan kowa in general (baki daya) a kungiyance kenan domin samar da wakilai na kowace local government.

3. Kowacce kungiya tana da manufofi tare da alfanu da dan kungiya zai mora, idan akabi wannan tsarikan namu, in sha Allah a hankali komai zai gabata.

Mun gode.

APC REPORTERS NIGERIA.

Karatu kyauta kuma dole 😂
01/06/2025

Karatu kyauta kuma dole 😂

Address


Telephone

+2348089820866

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to APC Reporters:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share