
26/11/2024
Alhamdulillah! Alhamdulillah!!
Cikin hukuncin Allah da yardar sa, bayqn siyan gidaje Guda hudu, mun samu nasarar kammala ginin daya daga cikin tagwayen ajujuwa da zababben Dan majalisar jaha me wakiltar karamar hukumar Danbatta Hon Murtala Musa Kore, ya kudiri niyar samarwa a makarantar Model primary school, Danbatta Gabas
Yanzu kuma mun tsallaka garin Koya dake mazabar Saidawa dan ciga da aikin asibitin shakatafi
Muna addu'ar Allah ya bamu ikon kamala wandannan aiyuka cikin nasara, Allah cigaba da dafa mana