Begua Studios

Begua Studios Hhhhhhh

One of my biggest brother in the world
01/08/2026

One of my biggest brother in the world

Allah ya jikanki da rahama Allah ya gafarta miki Hajiya Mai Riga Mutuniyar kirki.
26/07/2026

Allah ya jikanki da rahama Allah ya gafarta miki Hajiya Mai Riga Mutuniyar kirki.

Triple R Kannywoo alkairi ne Triple R Kannywood Lawan Ahmad Aisha Ahmad Idris
23/07/2026

Triple R Kannywoo alkairi ne Triple R Kannywood Lawan Ahmad Aisha Ahmad Idris

If people are trying to bring you down you are above them Babangida Kahutu Aisha Ahmad Idris Dauda Kahutu Rarara Lawan A...
17/07/2026

If people are trying to bring you down you are above them Babangida Kahutu Aisha Ahmad Idris Dauda Kahutu Rarara Lawan Ahmad Bifa Mohammed Adamu Triple R Kannywood Abdulaziz DanSmall

Muna gabatar muku da Aisha Najamu a matsayin Nafisa a cikin shirin LAILA 🎬LAILA.. Labarine akan wata yarinya yar masu ku...
16/07/2026

Muna gabatar muku da Aisha Najamu a matsayin Nafisa a cikin shirin LAILA 🎬

LAILA.. Labarine akan wata yarinya yar masu kudi wanda mahaifinta yafi kowa kudi a nahiyar

Kudin da mahaifinta yake dashi ne yasa bayasan talaka ya kuma tsani talauci!

yarsa mai Suna Laila ta kasance mai tsananin kyau ga kuma tarin dukiya hakan yasa kowa ke mafarkin auranta.

Laila ta shirya wata gasa domin zaɓar mijinta da zata aura

Lokacin da kowa ya yi tsammanin attajiri ko babban mutum ne zai yi nasara, sai ga wani mahaukaci ya lashe gasar!

Waye wannan mutumin?
Me ya sa ya yi nasara?
Soyayya ce ko wata ƙaddara mai cike da sirri?

Wani labari mai taɓa zuciya, cike da soyayya, darussa da abubuwan mamaki.

🎬 LAILA

A Film By Mujahid M Soja

❤️ Shoot Begins Soon...

Starring
ALl NUHU
Umar M Shareef
Maryam Yahaya
AISHA ABDURRAUF

Moussa Yaro
Mujahid M Soja

10/07/2026
10/07/2026

Abba bichi Aisha Ahmad Idris Dauda Kahutu Rarara

09/07/2026

Aisha Ahmad Idris Dauda Kahutu Rarara Triple R Kannywood

Aisha Ahmad Idris Lawan Ahmad Bifa Mohammed Adamu Abdulaziz DanSmall
09/07/2026

Aisha Ahmad Idris Lawan Ahmad Bifa Mohammed Adamu Abdulaziz DanSmall

Kick to start insha Allah APC Aisha Ahmad Idris Dauda Kahutu Rarara
06/07/2026

Kick to start insha Allah APC Aisha Ahmad Idris Dauda Kahutu Rarara

Address

Kano

Telephone

+2348039194560

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Begua Studios posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Begua Studios:

Shortcuts

Share