Hausa Tech & Crypto

Hausa Tech & Crypto Page na farko a arewa daze na kawomuku dukkan abin daya shafi technology dayaren hausa.

04/06/2025

Hi 👋 guys

16/05/2025

Juma'at Mubarak

Ku daure kukeyin tasks ɗin da Paws suke kawowa. Suna ci gaba da sallamar mutane, yanzu haka sun cire sama da 63m, duka w...
15/01/2025

Ku daure kukeyin tasks ɗin da Paws suke kawowa. Suna ci gaba da sallamar mutane, yanzu haka sun cire sama da 63m, duka wanda suke eligible yanzu basufi 7m ba.

15/01/2025

Hi guys 🤗

XENEA BLOCKCHAIN AIRDROPInvited https://xenea.app/register/1599PXlu5sInvited Code: 1599PXlu5s⛓️ XENEA layer one blockcha...
14/12/2024

XENEA BLOCKCHAIN AIRDROP

Invited https://xenea.app/register/1599PXlu5s

Invited Code: 1599PXlu5s

⛓️ XENEA layer one blockchain ne, kuma a yanzu haka sunada wallet dinsu, wato XEXEA WALLET.

⛓️ XENEA zasuyi launching token dinsu wato $XENE achikin Q1 ta 2025 (January-March). A yanzu sun bada damar tara GEMS ne wanda shine zasu juyawa mutane domin basu airdrop idan lokachin yayi.

⛓️ Yanda ake shiga XENEA airdrop

✨ Farko zaku taba link dake kasa 👇🏽

https://xenea.app/register/1599PXlu5s

Referral code: ===> 15Nhl6xYbw

Idan ya bude, saiku zabi yanda zakuyi rijista da kuma dauko XENEA WALLET a wayoyinku. Idan wayarku android ce, ku zabi CONTINUE WITH GOOGLE, idan kuma iPhone ce saiku zabi CONTINUE WITH APPLE.

✨ Bayan dauko application na XENEA WALLET a wayoyinku, zakuyi sign up. Wajen invited code, kusa 👇🏽

1599PXlu5s

Yanda Ake Tara GEMS

Akwai hanyoyi da yawa kamar 👇🏽

⚡️ Zealy quest
⚡️ Daily bonus
⚡️ Article bonus
⚡️ Chat3 spin daily bonus
⚡️ Gayyatar mutane (referrals)
⚡️ Daily quiz. Zan dinga kawo mana amsarshi kullum In Sha Allah.
⚡️ Da sauran hanyoyinsu.

Kada muyi wasa da wannan airdrop din.

08/10/2024

Hi guys 👋

Maa shaa Allah, Bitget ma sun sanar bayan OKX. 🔥🔥Zasuyi listing Dogs.
14/08/2024

Maa shaa Allah, Bitget ma sun sanar bayan OKX. 🔥🔥

Zasuyi listing Dogs.

14/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yusuf Shuaibu Muazu, Saleemkhan Zango, Abu Nuwairah II

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Tech & Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Tech & Crypto:

Share

Category