Zafafan Labarin Wasanni

Zafafan Labarin Wasanni We relate to the news

Sadio Mane ya wallafa a shafinsa na Instagram bayan CAF ta kwace wa Senegal kofin AFCON na 2025." Duniya ta riga tasan s...
18/03/2026

Sadio Mane ya wallafa a shafinsa na Instagram bayan CAF ta kwace wa Senegal kofin AFCON na 2025.
" Duniya ta riga tasan suwaye Zakarun AFCON na gaskiya".

Arsenal zuwa mata na gaba
17/03/2026

Arsenal zuwa mata na gaba

PSG sunyi Raga Raga da Chelsea 💪
17/03/2026

PSG sunyi Raga Raga da Chelsea 💪

Kada kayi wasa da zarar Real Madrid Indai gasar cin kofin zakarun Nahiyar Turai ne
17/03/2026

Kada kayi wasa da zarar Real Madrid Indai gasar cin kofin zakarun Nahiyar Turai ne

🇳🇬 John Obi Mikel ya ce:“Ba zan taɓa manta abin da ya faru ba bayan wasan ƙarshe na 2005 FIFA U-20 World Cup Final da mu...
13/03/2026

🇳🇬 John Obi Mikel ya ce:
“Ba zan taɓa manta abin da ya faru ba bayan wasan ƙarshe na 2005 FIFA U-20 World Cup Final da muka buga da Argentina national under-20 football team.
Lionel Messi ya lashe kyautar FIFA U-20 World Cup Golden Ball, ni kuma na samu FIFA U-20 World Cup Silver Ball, amma a raina na ji ni ne na fi cancantar Golden Ball ɗin.
Sai na je wurinsa na ce masa da Sifaniyanci: ‘Ka sace Golden Ball ɗina. Ni na fi taka leda.’
Messi, da tawali’unsa na musamman, sai ya yi murmushi ya ce: ‘Ba ni ne na yanke hukunci ba; kwamitin ne. Amma abin da ka yi wa ƙasarka abin ban mamaki ne.’
Daga baya kuma lokacin da muka haɗu kusa da ɗakin canza kaya, sai ya ce min: ‘Idan kana so, ka ɗauki Golden Ball ɗina ka ba ni Silver Ball ɗinka.’
Sai na yi dariya na ce masa: ‘Ba zan iya ba; kai ka cancanta. Ni kawai na yi magana ne saboda na yi baƙin ciki a lokacin. Na gode da irin kirkin da ka nuna.’
Bayan shekaru da yawa, mun sake haɗuwa a 2018 FIFA World Cup.
Sai Messi ya gaishe ni da cewa: ‘Sannu, golden boy. Har yanzu ina da hoton lokacin da aka ba mu kyaututtuka.’
A lokacin ne na ce masa: ‘Yanzu na gane kai da gaske ka cancanci wannan kyauta. Kai ne mafi kyau, Leo.’

Ba wata ƙungiyar Premier da ta yi nasarar cin wasan a wasan farko a zagaye na 16 na gasar zakarun Turai 😳
11/03/2026

Ba wata ƙungiyar Premier da ta yi nasarar cin wasan a wasan farko a zagaye na 16 na gasar zakarun Turai 😳

🚨 Duk da Raunin da  ya shafi Real Madrid, duk da haka sun nuna wa duniya dalilin da yasa ake ce musu su ne sarakunan gas...
11/03/2026

🚨 Duk da Raunin da ya shafi Real Madrid, duk da haka sun nuna wa duniya dalilin da yasa ake ce musu su ne sarakunan gasar zakarun Turai..
.. ta hanyar lalata Manchester City a zagaye na farko na zagaye na 16. 🔥

Who was best at the age of 18?
09/03/2026

Who was best at the age of 18?

08/03/2026

Wednesday

He has already surpassed Last Season Goal number If Lamine YAMAL fully unlock all his potentials it's over for the footb...
08/03/2026

He has already surpassed Last Season Goal number

If Lamine YAMAL fully unlock all his potentials it's over for the football world

And the amazing thing is that there is no player around his age that is competing with him right now most of his competition are way older than him.

👑📊 Lionel Messi shi ne ɗan wasan da ya fi kowa yawan ƙwallaye da taimakawa a zura (G+A) a shekarar 2025 a cikin lig-lig ...
05/03/2026

👑📊 Lionel Messi shi ne ɗan wasan da ya fi kowa yawan ƙwallaye da taimakawa a zura (G+A) a shekarar 2025 a cikin lig-lig 67 a duniya:
🥇 Lionel Messi – 59
🥈 Harry Kane – 42
🥉 Anders Dreyer – 41
4️⃣ Kylian Mbappé – 41
5️⃣ Xherdan Shaqiri – 38
6️⃣ Luis Suárez – 37
7️⃣ Vangelis Pavlidis – 37
8️⃣ Denis Bouanga – 36
9️⃣ Ivan Toney – 36
🔟 Michael Olise – 36
Cristiano Ronaldo ya gama a matsayi na 15 da jimillar 31. 👀
Tsohon gwarzo na ƙwallon ƙafa (LEGEND) 🌟

Real Madrid ta sha kashi a wasanni biyu a jere a gasar LaLiga.Menene matsalar?
03/03/2026

Real Madrid ta sha kashi a wasanni biyu a jere a gasar LaLiga.

Menene matsalar?

Address

Hotoro
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zafafan Labarin Wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category