Kamal Unguwar Duniya 1

Kamal Unguwar Duniya 1 Wannan dandalin tallata manufofin jam'iyyar Apc

17/05/2025

MAI GIDAN RUWA
MAI GIDAN RUWA ZAIYI NASARA DA KARFIN IKON ALLAH

17/05/2025

MAI GIDAN RUWA YIN ALLAH NE

17/05/2025

MUHAMMAD RASULULLAH

17/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Isyaku Ismail Musa Jemagu, Harisu Idrees

F/c Maisikari Tsakuwa football Club in Dawakin Kudu Local Goverment Kano State.
09/04/2025

F/c Maisikari Tsakuwa football Club in Dawakin Kudu Local Goverment Kano State.

19/02/2025

With the right Leadership, everything is possible.

MAI GIDAN RUWA DAWO-DAWO
D/kudu and Warawa

19/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Yunusa Isah, Dahiru Haruna Idris

19/02/2025

ISKANCI LOCAL CHAMPION

Inji Mai barkono

16/02/2025

MUHAMMADURRASULILLAH
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM

KUNGIYAR BULLDOZER MEDIA KANO STATE TANA YIWA AL'UMMAR JIHAR KANO BARKA DA WANNAN ANNAN LOKACI.01-02-2024.
01/02/2024

KUNGIYAR BULLDOZER MEDIA KANO STATE TANA YIWA AL'UMMAR JIHAR KANO BARKA DA WANNAN ANNAN LOKACI.

01-02-2024.

BULLDOZER MEDIA KANOMaigirma Shugaban Kungiyar Bulldozer Media na Jihar Kano Comrd. Alh. Shehu Usman Yola {Shehu Misille...
22/12/2023

BULLDOZER MEDIA KANO

Maigirma Shugaban Kungiyar Bulldozer Media na Jihar Kano Comrd. Alh. Shehu Usman Yola {Shehu Misille}, na Farin cikin gayyatar daukacin al'ummar musulmin zuwa gurin Saukar Karatun AlQur'ani Maitsarki na 'Yarsa Mai suna Fatima Shehu Nasidi Yola.

Rana :- Lahadi 31-12-2023
Lokaci :- 09:00am
WURI :- Gaida Layin Service, TITIN Panshekara {Nana Asma'u Litahfizul Qur'an Gaida}.

Tareda Daurin Auren 'Yargidan yayan Shugaban Wannan Kungiya na Jihar Kano, Mai suna Amina Ado Nasidi Yola, da Angonta Aminu Ibrahim Lawan.

Wadda za'ayi kamar haka;-
Rana :- Asabar 30-12-2024.
Lokaci :- 11:30am
Wurin Daurin Aure :- Yola Masallacin Gidan Madakin Kano.

Da fatan Allah ya Bada ikon zuwa, Ameen.

Bulldozer Media Kano
22-12-2023.

Address

Near Obasanjo Bridge
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kamal Unguwar Duniya 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share