18/09/2025
FARASHIN KAYAN GONA A KASUWAR MAƘARFI – 17/9/2025
Idan kai dillali ne, mai kasuwanci ko mai gida, ga farashin kayan gona na yau kai tsaye daga kasuwa:
Masara (Maize)
Mai Aure: ₦35,000 – ₦37,000
Mara Aure: ₦30,000 – ₦34,000
Sabuwar Masara: ₦22,000 – ₦28,000
Dawa (Sorghum)
Dawa: ₦30,000 – ₦31,000
Dawa Fara: ₦30,000 – ₦33,000
Gero (Millet)
Dauro: ₦44,000 – ₦48,000
Gero: ₦45,000 – ₦50,000
Gero Sabo: ₦30,000 – ₦35,000
Wake (Beans)
Fari Manya: ₦75,000 – ₦80,000
Fari Ƙanana: ₦80,000 – ₦85,000
Jan Wake: ₦90,000 – ₦95,000
Waken Suya (Soya Beans)
Silba: ₦70,000 – ₦75,000
Idon Fara: ₦68,000 – ₦70,000
Zafa: ₦70,000 – ₦73,000
Shinkafa (Rice)
2BC: ₦25,000 – ₦30,000
Ƴar Yarima: ₦25,000 – ₦30,000
Sabuwa: ₦20,000 – ₦25,000
Tsaba ta Tuwo: ₦90,000 – ₦100,000
Ta Dafawa: ₦100,000 – ₦115,000
Alk**a (Wheat)
₦70,000 – ₦75,000
Kalwa (Locust Bean Cake)
Babban Buhu: ₦130,000 – ₦135,000
Ƙaramin Buhu: ₦110,000 – ₦115,000
Barkono (Pepper)
Ɗan Zagade: ₦20,000 – ₦30,000
Ɗan Zagade Ban-ruwa: ₦30,000 – ₦35,000
Kimba: ₦30,000 – ₦40,000
Daurin Legas: ₦50,000 – ₦55,000
Daurin Legas Ɗan Muci: ₦65,000 – ₦70,000
Tattasai
Jimbo Bag: ₦40,000 – ₦50,000
Mai L: ₦80,000
Shambo: ₦40,000 – ₦50,000
Rogo (Cassava)
Babban Buhu: ₦35,000 – ₦40,000
Ƙaramin Buhu: ₦20,000 – ₦23,000
Tumatir Bushasshe (Dry Tomatoes)
Ƴar Zariya: ₦40,000 – ₦85,000
Ƴar Gamawa: ₦45,000 – ₦75,000
Ƴar Gashuwa: ₦50,000 – ₦100,000
Gyada (Groundnut)
Sabuwa: ₦150,000 – ₦160,000
Ta Soyu: ₦210,000 – ₦220,000
Gurjiya: ₦190,000 – ₦200,000
Albasa (Onion)
Tsohuwa Mai Kwara: ₦40,000 – ₦45,000
Smoll Yaska: ₦40,000 – ₦45,000
Sabuwa Mai Kwara: ₦20,000 – ₦25,000
Sabuwa Smoll: ₦15,000 – ₦20,000
Tsamiya (Tamarind)
Buhun Sukari Tsamiya: ₦88,000
Buhun Masara Tsamiya: ₦150,000
Buhun Siminti Tsamiya: ₦60,000
Dankali (Potato)
Hausa: ₦35,000 – ₦40,000
Walahan Gwaza: ₦26,000
Zobo (Roselle)
Fulawa: ₦20,000
Gari : ₦40,000
Ya Allah Kasama Nomammu Albarka Ameen Summa Ameen 🤲