Karkara Reporters

Karkara Reporters Media and publication

Alhamdulillah Yaune Ranar da muke ta Jira.Kamfanin mu mai suna   Zai fara aiki gadan gadan domin samar muku da sauki da ...
11/02/2024

Alhamdulillah Yaune Ranar da muke ta Jira.
Kamfanin mu mai suna Zai fara aiki gadan gadan domin samar muku da sauki da inganci wajen sayen Data ko kati da sauransu a Sabon shafin mu na Farko mai Arha da inganci.!

Domin fara kasuwanci na data Yanzu ko sabuntawa zuwa gare mu kuna buƙatar ƙirƙirar Asusu domin mallakar harkokin kasuwancin mu da kuma kula alaƙa mai ƙarfi da mu.

Ku shiga Shafin mu na Yanar gizo gizo Yanzu ku zamo na farko da zasu fara cin wannan moriya.
https://gnmvtusub.com.ng/mobile/register/?referral=09068407162

Duk mai wata shawara ko Tambaya yau kaɗai zai iya kiran MD/CEO na Kamfanin a wannan Lambar 09068407162 ko ya tuntube shi a manhajar WhatsApp.
Mun gode!

Aminu Ahmad isah Ganima
MD/CEO

Welcome Ramadan Mubarak.
01/04/2022

Welcome
Ramadan Mubarak.

DR DANLAMI HAYYO SUBEB CHAIRMANSUBEB KANO STATEMuhammad Sinusi Kiru Commissioner of education kano state IAhmad Suleman ...
16/03/2022

DR DANLAMI HAYYO SUBEB CHAIRMAN
SUBEB KANO STATE
Muhammad Sinusi Kiru Commissioner of education kano state I
Ahmad Suleman Ibrahim Commissioner of education kano state II
KNSG

Our Complain direct to you

01/01/2022
*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER* TITLE: *YOUTH AND THEIR CONTEMPORARY LIFE CONCERN CITIZEN*I have to put dow...
08/12/2021

*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER*

TITLE: *YOUTH AND THEIR CONTEMPORARY LIFE CONCERN CITIZEN*
I have to put down this to cry out of my pain's
*YOUTH AND THEIR CONTEMPORARY*

*BY NAJIB A ABDULLAHI CHIROMAWA*

Our mindset and Direction's has been my major problems day and night!

With the way things are going in Nigeria, I doubt if youth do still have future in the country. In addition to the perennial problems that have bedevilled Nigeria over the year, if youth of the country is well aware and is in charge of their act, they can bring about some considerable changes in the country and talking about bringing change does not require a badge or title. Youth leave Footprints of change in their communities the world it self has long associated youth with risks taking and recklessness.leaders should know and be aware that you don't need to build the future for the youth but you can build the youth for the future,young people are never problems to be solved but always apart of the solution as change markers but in Nigeria reverse is is the case we were given wrong ideas, mislead and confused, we were never left in peace to build and think of our tomorrow. The faces of youth to day tells about yesterday and determine what will happen, it's never too late to reshaped our thinking and focused on our future, we all have dreams and aspirations, why don't we go for it and make ways to achieved them??? We shouldn't be carried away by the ineptitude, nepotism and incompetence displayed in the country to deny us bringing the best and the potentialities in both of us .
My philosophy is that every one has strengths, passions, capacities, and abilities, meaning the focus should never be on what is wrong with youth,but instead on how to use their relatively untaped reservoir of possibility, creativity, invention, and endless reams of energy to change the Nation
🖊️ *NAJIB A ABDULLAHI*
*YOUTH ACTIVIES*

BA GASKIYA BANE LABARIN DA AKE YADAWA Cewar Matashi Abdullahi Saminu Chiromawa.Kamar yadda wani Gidan Radio ya bayana ce...
15/11/2021

BA GASKIYA BANE LABARIN DA AKE YADAWA

Cewar Matashi Abdullahi Saminu Chiromawa.

Kamar yadda wani Gidan Radio ya bayana cewa hukumar Yan sada ta jahar Kano ta ceto Rayuwar wani Dattijo Mai shekaru 80 A raye mai Suna Alh.Nadabo chiromawa.

Labarin cewa hukumar Yan sanda ne s**a ceto shi karyane.
Hasalima basu zo wajen ba sai bayan da aka samu aka cetoshi da wajen mintuna 30.

Kamar yadda shafin Youth awareness Forum ya bayyana a ranar jummu'a da Daddare irin kokarin da matasan chiromawa s**ayi. Na ceto Rayuwar wannan bawan Allah a hannun masu Garkuwa da mutane.bai kamata a boyewa Duniya cewa mutane sun fara cire tsoron Yan ta'ada
Da masu cutar dasu kuma sun daina jira sai hukuma tazo sannan zata dauki mataki.

Matasa sun fara kare kansu domin ceton rayuwarsu.

Amma an Fadawa duniya cewa hukuma ce ta aiwatarda aikin bayan ba haka bane.

Hasalima a yayin ceton an samu damar harbin daya daga cikin Matasan Wanda hakan ya isa ya zama shaida da hujja ta cewa mutanen Ne s**a yi ceton ba Jami'an Yan sanda ba kamar yadda ake yadawa.

Duk da cewa Aikinsu ne amma basu s**a yi ba.
Ya kamata su jinjinawa matasan tare da bada lambar yabo ga matashin da aka raunata domin ya sayar da rayuwarsa domin ceto ta wani.

Allah ya kare mu da karewarsa ya kiyaye mu da Kiyayewarsa.
Amen

YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER.YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER.

KUNGIYAR WAYAR DA KAN MATASAN GARUN MALLAM TA JIN-JINAWA MATASAN CHIROMAWA.Kungiyar Mai suna Youth Awareness Forum Garun...
12/11/2021

KUNGIYAR WAYAR DA KAN MATASAN GARUN MALLAM TA JIN-JINAWA MATASAN CHIROMAWA.

Kungiyar Mai suna Youth Awareness Forum Garun mallam Chapter (GYAF) Ta jinjinawa Sadaukan matasan Garin chiromawa abisa namijin kokarin da s**a yi na ceto Rayuwa Uban wannan Kungiya a matakin karamar hukuma tare da Dansa ALH.NADABO SARKIN NOMAN JAHAR KANO Daga wajen masu Garkuwa da mutane a yau karfe 8:00 na Dare.

Kamar yadda muka samu Labari an jiyo Harbe harben Bundugu a Garin na ciromawa Wanda hakan yabada tabbaci na Yan ta'ada Ne,hakan yasa Matasan s**a lura da lamarin kuma cikin Ikon Allah bayan sun dauki mutum biyu matasan Garin sun yi kokari domin ceto su.
Akarshe Sanadiyar Addu'o'i na mutane da Taimakon matasan an samu an karbo Sarkin Noman tare da Dansa a wajen su.

Muna Rokon Allah Ubangiji ya kare mu daga sharin Mutanen Banza da miyagun mutane.

AMINU AHMAD ISAH GANIMA
SECRETARY MEDIA.
GYAF.

NAJIB A. ABDULLAHI
CHAIRMAN.

*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER**SHIN DAUKAR SABULUN WANKA KO KILIN DIN WANKI ABAMU YAFI INGANTA ILIMIN,INGA...
07/11/2021

*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER*

*SHIN DAUKAR SABULUN WANKA KO KILIN DIN WANKI ABAMU YAFI INGANTA ILIMIN,INGANTATTUN ASUBUTUWA DOMIN SAMUN INGANTATCIYARLAFIYA,MAHALIN KARATU INGANTATCE DOMIN MUSAMU ILIMI MAI KYAU,SAMARWA DA MATASA AIKINY ?*KOYA

Tabbas munyi kuskure da muke Neman mayar da rayuwarmu tambakar rayuwar dabbobi alhalin mu yan Adam ne masu tunani dakuma basira munyi kuskure tayaya muke tunanin mutum dazai bamu sabulun wanna ko klin domin zabarsa shine zai iya in ganta rayuwarmu bawai muna zabar shugaba bane Dan yabamu klin ko sabulun wanka ko kuma yabamu kudi a,a bahakabane muna zabar shugabane domin ya samar mna In gantattun kayan more rayuwa ta fangaren ilimi,lafiyarmu,dakuma samarwa da matasanmu aikinyi,Wanda hkan zai rage wasu matsaloli damuke ciki su a yau amma akarshe bahakabane sai kaga ana bun mu gida da sabulun wanka memakon Ingata rayuwarmu munyi kuskure al,umma babu wata jamkiya da babu mutanen kirki kowacce jamkiya suna da shugabanni ni na gari amma son zuciyarmu da kwadayi yana Jan yomana shiga mawuyacin hali ta inda komai na rayuwarmu bazai ingantaba lokaci yayi dayakamata mucire son zuciyarmu da son wani gwani namu mutsaya muzabi can canta a kowace jamkiya muke burinmu dai dayane akarshe wazai inganta rayuwar kannemu dakuma yayanmu tafannin ilimi, lafiyarmu,kasuwancinmu,nomanmu, wnn shine gaskiyar lamari Ngd.

Aminu Ahmad Isah Ganima.
Social media. Secretary
Youth Awareness Forum.

*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER**KURI,ARKA YANCINKI*Kamar yanda kowa yasani kowa yana da damar yayi zabe amm...
07/11/2021

*YOUTH AWARENESS FORUM GARUN MALLAM CHAPTER*

*KURI,ARKA YANCINKI*

Kamar yanda kowa yasani kowa yana da damar yayi zabe amma yawancin zaben da akeyi kaso tamanin cikin Dari matasane sukeyinsa

*Amma abun tambaya menene makomar matasan?*
Bayan anci zabe ana mantawa da matasan ana mai dasu tamkar dabbobi marasa sanin darajarkan amma abun da shugabani suke mantawa shine yanzu matasa sun koma makaranta domin susamu ilimi ingantatce dazasu San Kansu dakuma yancinsu da sanin hakkinsi

Tabbas muna kira ga matasa maza da mata kuriarsu yancinsu karda kusake kuzabi mutumin da baisan jarajarku ba a kowacce jamkiya yake kucire banbanci siyasa da son zuciyarmu mutsaya muga mutum meyayiwa yankinmu tafanni duk wani Abu nacigaba karda musah son zuciyarmu Duk mutumin da mukasan baya kishin mu ko waye to kar mubish

*Signed*🖊️
*AMINU AHAMED ISAH*
*SECRETARY MEDIA*
**
*FOR CHAIRMAN*
*NAJIB ABDULLAHI MUSA

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karkara Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share