27/03/2024
Yaku mutane Wlh muji tsoron Allah
Hakika akwai talakawa mabukata wadan da basu da abinda zasu ci. hakika Allah Yana ji yana ganin duk Wanda ya Bada rance Allah tohhh tabbas Zaiga kyakkyawan sakama ko.