Arewa Zone Tv

Arewa Zone Tv Labarai a cikin harshe Hausa; Tsaftace su da kuma yaɗa su ba tare da gazawa ba.

21/05/2025

Yadda ake ba yaro nono.

Ci Gaba!An Fara Ƙera Wayar Caja ta USB  A KanoNesa tazo kusa in da a yanzu ka fara ƙera wayar caja ta USB a birnin Kano....
09/08/2024

Ci Gaba!

An Fara Ƙera Wayar Caja ta USB A Kano

Nesa tazo kusa in da a yanzu ka fara ƙera wayar caja ta USB a birnin Kano.

📷AID multimedia.

08/08/2024

Mahaifiyar Maryam Labarina tace da izinin ta ƴarta take yin film.

📷Gen Sunusi

Ali Ndume ya bayyana haka a yayin ganawarsa da  manema labarai jim kadan bayan ya ziyarci Ganduje a sakatariyar jam'iyya...
06/08/2024

Ali Ndume ya bayyana haka a yayin ganawarsa da manema labarai jim kadan bayan ya ziyarci Ganduje a sakatariyar jam'iyyar dake Abuja.

Ya ce ya fahimci kuskuren da ya yi bayan ya yi dogon nazari kan kalaman da ya furta.

📷Arewa Radio.

Ruwan sama mai ƙarfi ya sauka a masallacin Al Haram, birnin Makkah.
06/08/2024

Ruwan sama mai ƙarfi ya sauka a masallacin Al Haram, birnin Makkah.

06/08/2024

Zanga-zanga Allah be sanya mata albarka ba saboda zagin Malamai da ku ke yi.

~Sheikh Bello Yabo.

06/08/2024

Yaro gwarzon shekara ya musanta labarin da ake yaɗawa cewa an bashi milyan 1.

Yaron dai yace kamar yadda za ku ji a bidyion nan shi dai har yanzu be ga milyan ɗaya ba. Maganar scholarship ma duk labari ne.

Shuwagabannin zanga-zanga ku fito ku dakatar da wannan rikicin zanga-zangar da ku ka haddasa. ~ Kwamret Shehu Sani.
05/08/2024

Shuwagabannin zanga-zanga ku fito ku dakatar da wannan rikicin zanga-zangar da ku ka haddasa.

~ Kwamret Shehu Sani.

Alhaji Aliko Dangote ya koma matakinsa na ɗaya a matakin wanda yafi kowa kuɗi a Africa. Kamar yadda mujallar Bloomberg t...
05/08/2024

Alhaji Aliko Dangote ya koma matakinsa na ɗaya a matakin wanda yafi kowa kuɗi a Africa.

Kamar yadda mujallar Bloomberg ta tallafawa, Aliko Dangote ya doke shahararren mai kuɗin nan na ƙasar South Africa Johanna Rupert inda ya zama na ɗaya, shi kuma Johanna ya zama na biyu.

Sabon shugaban ƙasar Bangladesh ya bada umarnin a sako shahararriyar yar adawar nan tsohuwar Ministan ƙasar Khaleda Zia ...
05/08/2024

Sabon shugaban ƙasar Bangladesh ya bada umarnin a sako shahararriyar yar adawar nan tsohuwar Ministan ƙasar Khaleda Zia yar jam’iyyar Jamaat-e-Islami bayan tsawon lokaci tana a ɗaure.

Khaleda Zia ta kasance me ƙin jinin Hin^du ce da Kiris^toci.

Babbar Jam’iyyar Adawa PDP ta kori tsohon Gwamnan Benue Samuel Ortom abisa laifin ha’intar jam’iyya wato anti-party.
05/08/2024

Babbar Jam’iyyar Adawa PDP ta kori tsohon Gwamnan Benue Samuel Ortom abisa laifin ha’intar jam’iyya wato anti-party.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Zone Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Zone Tv:

Share

Category