Ibrahim reco kano

Ibrahim reco kano RE= rebuild
CO= community

REbuild our COmmunity🤝

YOUTH MOVEMENT 💪 🔊 💥
(3)

🚨Kayi amfani da ita wajen ciyar da kanka gaba kokuma tayi amfani da kai wajen bautar da kanka.Choose wisely 🤞
24/07/2025

🚨Kayi amfani da ita wajen ciyar da kanka gaba kokuma tayi amfani da kai wajen bautar da kanka.

Choose wisely 🤞

24/07/2025

So, ba da kulawa ne.
Sha'awa, son kai ce.
Ilimi, fahimta ne.
Karatu, hadda ne.
✍️

24/07/2025

An taɓa wani lokaci a Nigeria da ake ganin, haɗa karatu da neman kuɗi raba hanakali ne, amma yanzu yin hakan shi ne: karatun.🤭

An taɓa wani lokaci a Nigeria da ake ganin, haɗa karatu da neman kuɗi raba hanakali ne, amma yanzu yin hakan shi ne: kar...
24/07/2025

An taɓa wani lokaci a Nigeria da ake ganin, haɗa karatu da neman kuɗi raba hanakali ne, amma yanzu yin hakan shi ne: karatun.🤭🤭

24/07/2025

Ba a raba Nasara da Taimako. Ba a raba Asara da Mammaƙo.
✍️

Have a good day 😊🤗🤞
24/07/2025

Have a good day 😊🤗🤞

Barka da safiya, da fatan kun tashi lafiya.Ina matuka godiya da tayani murnar da kuka yi na saukar Alkur'ani Mai girma 🙂...
24/07/2025

Barka da safiya, da fatan kun tashi lafiya.

Ina matuka godiya da tayani murnar da kuka yi na saukar Alkur'ani Mai girma 🙂.

Nagode....

Assalamu alaikum."Hello everyone!My name is Ibrahim Muhammad Sani, but most people know me by my nickname, RECO. I hail ...
23/07/2025

Assalamu alaikum.

"Hello everyone!

My name is Ibrahim Muhammad Sani, but most people know me by my nickname, RECO. I hail from the vibrant city of Kano, Nigeria.

I'm an entrepreneur by profession, constantly exploring new ideas and opportunities. I recently completed my studies at Bilingual College Kano-Niger, which has equipped me with valuable skills and a broader perspective.

My ultimate goal in life is to become a truly successful individual, someone who not only accumulates wealth but also possesses deep knowledge and contributes positively to society. I believe true success lies in the balance of both.

I'm excited to be part of this group, and I'm eager to network, learn from your diverse insights, and perhaps even collaborate on innovative ventures.

It's a pleasure to meet you all!"

23/07/2025

Dayawa abinda ake kira SO a yanzu sha'awa ce kawai.
Dayawa abinda ake kira ILIMI a yanzu karatu ne kawai.

Address

Kano
RECO

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim reco kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahim reco kano:

Share