Northern Media

Northern Media Agriculture 💯

Venezuelan opposition leader Maria Corina Machado has been a was awarded the 2025 Nobel Peace Prize for her tireless eff...
10/10/2025

Venezuelan opposition leader Maria Corina Machado has been a was awarded the 2025 Nobel Peace Prize for her tireless efforts to promote democracy and human rights in Venezuela and her fight for a peaceful transition from dictatorship to democracy.

Other nominees included U.S. President Donald Trump and Sudan's Emergency Response Rooms - the volunteer network that has been providing life-saving aid, including food, medicine, and shelter to civilians caught in Sudan’s ongoing conflict.

Breaking: Israeli Government Approves Gaza Ceasefire Plan for Hostage Release.
09/10/2025

Breaking: Israeli Government Approves Gaza Ceasefire Plan for Hostage Release.

Allah ya yiwa shahararren malamin addinin Musulunci na jihar Kano, Sheikh Kabir Ibrahim Umar (Babban Malami na Madabo) r...
09/10/2025

Allah ya yiwa shahararren malamin addinin Musulunci na jihar Kano, Sheikh Kabir Ibrahim Umar (Babban Malami na Madabo) rasuwa.

Ya rasu a yammacin yau Alhamis, ya na da shekaru 80 a duniya.

Za a gudanar da jana’izarsa a gobe Juma’a da karfe 10, a Kofar Kudun ta Gidan Sarkin Kano.

Allah Ya yi masa rahma

Da Dumi-DumiShugaba Tinubu ya yafe wa tsohon dan majalisar wakilan Nijeriya daga Kano Farouk Lawan da kotu ta samu da la...
09/10/2025

Da Dumi-Dumi

Shugaba Tinubu ya yafe wa tsohon dan majalisar wakilan Nijeriya daga Kano Farouk Lawan da kotu ta samu da laifin karbar cin hanci a shekarun baya.

Baya ga Farouk Lawan akwai mutane
irinsu Nweke Francis Chibuez da aka samu laifin dillancin hodar iblis da sauran wasu mutane sama da 82, a cikinsu akwai wadanda s**a mutu da su ma shugaban na Nijeriya ya yafe musu.

Gwamnatin ta Tinubu ta ce ta dauki wannan mataki ne domin ba su damar komawa cikin al‘umma bayan nadamar da s**a nuna kan laifukan da s**a aikata.

Rashin tsaro: Gwamnatin Taraiya za ta É—auki jami'an tsaron sa-kai dubu 130 don fattatakar Æ´anbindiga Gwamnatin Tarayya t...
09/10/2025

Rashin tsaro: Gwamnatin Taraiya za ta É—auki jami'an tsaron sa-kai dubu 130 don fattatakar Æ´anbindiga

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin tsaro don fattatakar ƴanbindiga ta hanyar ɗaukar jami'an tsaron sa-kai guda dubu 130, wanda ta sanyawa suna ‘Forest Guards Initiative’.

Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan tsaro, NSA, Nuhu Ribadu ne ya bayyana hakan a Abuja a yau Alhamis a wajen bude taron shugabannin tsaro na Tarayya da na Jihohi, wato 'Federal and States Security Administrators’ Meeting (FSSAM).

An gudanar da taron a Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa, NCTC, da ke ofishin mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, NSA.

NSA ya bayyana cewa sama da jami'an tsaron sa-kai 130,000 da aka horar da su da basu makamai za a tura su a cikin dazuka 1,129 a faɗin ƙasar, inda za a fara da wasu jihohi a matsayin gwaji da su ka haɗa da Adamawa, Borno, Neja, Kebbi, Kwara, Sokoto da Yobe.

Ribadu ya ce wannan shiri, wanda Shugaba Bola Tinubu ya amince da shi, na nuna sauyi mai muhimmanci a dabarun cikin gida na tsaron ƙasa, inda ya ce shirin zai maida hankali kan dazuka da s**a dade suna zama mafaka ga ƴantadda.

Da me kuke ganin sabon shugaban hukumar INEC Farfesa Joash Ojo Amupitan ya dace ya fara don inganta harkokin zabe a Naje...
09/10/2025

Da me kuke ganin sabon shugaban hukumar INEC Farfesa Joash Ojo Amupitan ya dace ya fara don inganta harkokin zabe a Najeriya?

Majalisar magabata ta amice da nadin dan jihar Kogi na farko a tarihi a matsayin wanda zai ja ragamar hukumar zabe INCE, bayan Farfesa Yakubu ya kammala aikinsa na tsawon shekaru 10.

Wadanne shawarwari za ku ba wa sabon shugaban hukumar zaben Najeriya?

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) daga jihar Kogi a matsayin sabon shu...
09/10/2025

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) daga jihar Kogi a matsayin sabon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC.

Wannan na zuwa ne bayan karewar wa’adin Farfesa Mahmood Yakubu, wanda ya jagoranci hukumar tsawon shekaru goma.

Majalisar ƙoli ta kasa ta amince da nadin nasa ba tare da wata sabani ba, bayan da aka aike mata da sunan, sannan za a tura sunan sabon shugaban gaban Majalisar Dattawa domin tantancewa.

Farfesa Amupitan, mai shekaru 58, malami ne a Jami’ar Jos inda yake rike da mukamin Mataimakin Shugaban Jami’a a harkokin gudanarwa, kuma ya zama babban lauya (SAN) a shekarar 2014.

08/10/2025

The Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) has launched an investigation into Prof. Saleh Abdullahi Usman, the Chairman of the National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON), over alleged large-scale financial misconduct related to the 2025 Hajj operations.

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya faÉ—i hakan ne a ne a wata hira da News Central a yau Laraba, inda  ya yaba da matakan da...
08/10/2025

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ya faɗi hakan ne a ne a wata hira da News Central a yau Laraba, inda ya yaba da matakan da babban bankin ƙasa, CBN, ke dauka wajen daidaita tattalin arzikin ƙasar.

Allah ya sakawa Dangote da Alheri ya karawa dukiya albarka.
05/10/2025

Allah ya sakawa Dangote da Alheri ya karawa dukiya albarka.

05/10/2025

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share