Northern Media

Northern Media Agriculture 💯

Allah ya bamu sauki a kasar nan.
07/07/2025

Allah ya bamu sauki a kasar nan.

24/09/2024
Bankin CBN ya kara kudin ruwa zuwa 27.25%Ku bayyana mana ra’ayinku.
24/09/2024

Bankin CBN ya kara kudin ruwa zuwa 27.25%
Ku bayyana mana ra’ayinku.

Shugaban rukunin kamfanonin BUA Alhaji Abdul Samad Rabiu ya ba da gudunmawar naira biliyan biyu don tallafa wa mutanen d...
24/09/2024

Shugaban rukunin kamfanonin BUA Alhaji Abdul Samad Rabiu ya ba da gudunmawar naira biliyan biyu don tallafa wa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a birnin Maiduguri na jihar Borno.

Shafin X na rukunin kamfanonin ya wallafa a shafinsa a ranar Talata cewa, wakilan Alhaji Abdul Samad ne s**a bayyana haka yayin ziyarar jaje da s**a kai wa gwamna Babagana Umara Zulum a Maiduguri.

Sanarwar ta ce gudunmawar ta hada da tsabar kudi naira biliyan daya da kuma kayan abinci da darajarsu ta kai ta naira biliyan daya su ma.

DUNIYA LABARI: An gudanar da jana'izar Aliyu Abdullahi Obobo a ƙofar gidansa da ke Dadin Kowa First Gate a garin Jos da ...
22/09/2024

DUNIYA LABARI: An gudanar da jana'izar Aliyu Abdullahi Obobo a ƙofar gidansa da ke Dadin Kowa First Gate a garin Jos da ke Jihar Filato da misalin ƙarfe 10 na safe.

Kafin rasuwarsa, Alhaji Obobo ya shahara ne sakamakon yadda yake tafiye-tafiye da kekensa, ko yin tattaki a ƙafa, inda har Umra ya je da kekensa.

Allah Ya gafarta masa.

An ba wa ‘yartseren Nigeria ɗanin keke a gasar OlympicsSaboda ƙungiyar Nigeria ba ta da keken tseren “Keirin” a gasar Ol...
08/08/2024

An ba wa ‘yartseren Nigeria ɗanin keke a gasar Olympics

Saboda ƙungiyar Nigeria ba ta da keken tseren “Keirin” a gasar Olympics da ke gudana a birnin Paris, ƙungiyar tseren keke ta ƙasar Germany ta ba wa ‘yartseren Nigeria Ese Ukpeseraye ɗanin keke domin a fafata da ita a gasar.

Ese Ukpeseraye ta ce wannan tasgaro ya faru ne a dalilin yarje mata da shiga gasar cikin ƙurarren lokaci.

08/08/2024

‘Tapswap mining update 🔥:
Dadi kan dadi 😂
Anfara connecting wallet a tapswap dan haka kowa yaje yayi connecting wallet din sa a tapswap suma lokaci yazo 😄’

Ga wanda basa yi gaba daya ga link a kasa kayi sauri kayi register don kada ka bari a baka labari https://t.me/tapswap_mirror_1_bot?start=r_7190911164

Rundunar 'yansanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum biyar daga cikin wadanda kwale-kwale ya kife da su ranar ...
08/08/2024

Rundunar 'yansanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum biyar daga cikin wadanda kwale-kwale ya kife da su ranar Alhamis da rana a kusa da kauyen Nahuce da ke karamar hukumar Taura a jihar Jigawa.

Dama mutum 20 ne ke cikin kwale-kwalen kamar yadda rahotanni s**a bayyana.

11/07/2024

BREAKING: FROM THE SUPREME COURT OF NIGERIA ON LGA AUTONOMY SUIT.

The Supreme Court rules....

1. Allocations are to be paid directly to Local Government Councils immediately ~Supreme Court.

2. The Section of the Constitution for joint allocations automatically got deleted without NASS Amendment .

3. Appointment of Caretaker committees is illegal and unconstitutional, no governor has any powers to appoint any CTC ~Supreme Court.

4. That State governors have constituted themselves as dangerous species to the development of democracy ~Supreme Court.

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu did this for all Nigerians!

Mawaki Rarara ya bukaci jama’a su sanya mahaifiyarsa a cikin addu’o’in jumma’a bayan da ‘yan bindiga yan bindiga sun sac...
28/06/2024

Mawaki Rarara ya bukaci jama’a su sanya mahaifiyarsa a cikin addu’o’in jumma’a bayan da ‘yan bindiga yan bindiga sun sace ta.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share