
03/07/2025
Daga yanzu duk wanda ya sayi Datar 500MB ta MTN mai 30DAYS a cikin Application din Aminci Data Sub to sai tanyi kwanaki 30 sannan za ta yi Expired kamar yadda 1GB shima 30DAYS ne Expired. Akwai bambanci tsakanin Expired da kuma karewa.
πππ
amincidatasub.com.ng