Muyan fairane

Muyan fairane محاحب خيرالخلق حب سواه
بقلبي الذى أحياه سرثناه
barhama kenan.......

19/06/2026

ALHAMDU LILLAHI.

ALHAMDU LILLAH: Happy Islamic New Year from all of us at Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, under the guidance of our Shei...
16/06/2026

ALHAMDU LILLAH: Happy Islamic New Year from all of us at Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, under the guidance of our Sheikh, Sheikh Isma’ila Umar Almaddah (Mai Diwani).
May the blessings of this new year benefit all of mankind, and may God’s protection be upon everyone, for the sake of our Noble Prophet Muhammad ﷺ and by virtue of his exalted status. Ameen.

Alhamdu Lillahi. Taya Ɗan'uwa Sayyidi Sani (Soneh) Murnar AureDa Ziyarar Ɗan'uwa Malam Aminu (Kafanchan) Allah Ya Sanya ...
14/06/2026

Alhamdu Lillahi.
Taya Ɗan'uwa Sayyidi Sani (Soneh) Murnar Aure
Da Ziyarar Ɗan'uwa Malam Aminu (Kafanchan) Allah Ya Sanya Alkhairi Allahumma Amin.
Yau Lahadi, 14/06/2026

ALHAMDU LILLAHI.
13/06/2026

ALHAMDU LILLAHI.

Alhamdu Lillahi. Ziyarar Yan'uwa na Garuruwa Daban-Daban Zamfara Gusau,Sokoto, Gombe, Yau Juma'a, 12/06/2026
12/06/2026

Alhamdu Lillahi.
Ziyarar Yan'uwa na Garuruwa Daban-Daban
Zamfara Gusau,Sokoto, Gombe,
Yau Juma'a, 12/06/2026

ALHAMDU LILLAHSAUKAR ALKUR’ANI TA ALMAJIRAN SHEHU 1447/2026: AHLUL FAIDHATI MAI DIWANI GROUP SUN YI SAUKA 2,502Ahlul Fai...
12/06/2026

ALHAMDU LILLAH

SAUKAR ALKUR’ANI TA ALMAJIRAN SHEHU 1447/2026: AHLUL FAIDHATI MAI DIWANI GROUP SUN YI SAUKA 2,502

Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani), sun yi saukar Alƙur'ani 2,502 a a wannan shekara (1447BH/2026), a ƙarƙarshin ta Almaijran Shehu Ibrahim Inyass (RTA) da ake yi duk shekara, wacce aka kammala yau Juma’a 26 ga watan Zulhajji, daidai da 12 ga Yunin 2026.
Saukar wacce Almajiran Shehu Ibrahim Inyass (Sahibul Faidhati) a duk fadin duniya ke gudanarwa duk shekara a irin wannan wata, an yi ta ne a ƙarƙashin Khalifa Babba, Shehu Mahi Inyass (RTA).

Allah ya amsa niyyar da Shehu ya yi a kan saukar karatun Alƙur'anin.

WAL ABDU LILLAH

ALHAMDU LILLAH
12/06/2026

ALHAMDU LILLAH

12/06/2026

Alhamdulillah

Address

Kofar Mata
Kano

Telephone

+2348186367822

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muyan fairane posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share