AK BOY NE

AK BOY NE (Official Page OF AK BOY NE)

15/08/2025

Kar ka jira kowa ya gane darajarka kafin ka girmama kanka Ka fara da ganin kima a zuciyarka

15/08/2025

Kar ka manta cewa Allah ne kawai madogara ta gaskiya. Mutane suna iya barinka, amma Shi baya barin bawansa.

15/08/2025

Kar ka roƙi kowa yayi magana da kai. Zuciya tana da natsuwa idan ka daina bin mutanen da basa ganin darajarka.

15/08/2025

🛑 Duk Wanda ke soyayya da yar mutane Kuma yasan ba auran ta zaiyi ba

Allah yasa ya mutu yau😊

15/08/2025

A Cikin sunayen ALLAH 99

Rubuta 1 Dan Girman Sa ✅

15/08/2025

My Hero is One and only

Prophet Muhammad

13/08/2025

YANZU-YANZU
A Safiyar LARABA Kowa Ya Fito Yayi Gaisuwa Ga
Muhammadur Rasulullah
S.A.W ﷺ💎

13/08/2025

Wai maiyasa mata suke yawan yaudara ne
Muje MAHA 😜

13/08/2025

Na muku bayani ko na kyale kine??

13/08/2025

Lokaci yazo✅

12/08/2025

Tsakanin ka da Allah budurwar ka ta ta6a Marin ka🤔

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AK BOY NE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AK BOY NE:

Share