Kano boters

Kano boters RKsolar

26/06/2026

Baabaana nasanka tun kafin nasan kaina,   a kodayaushe kofofinka a Bude suke,kulawarka a garemu da jajircewarka da Kuma ...
08/05/2026

Baabaana nasanka tun kafin nasan kaina,
a kodayaushe kofofinka a Bude suke,kulawarka a garemu da jajircewarka da Kuma irin addu arka a garemu ne shi siirin daukakarmu......🫡🫡
Yau na wayi gari ba ka daki,
Baka gidan
Baka unguwar
Baka garin
Baka kasar
Baba baka duniyar gabadaya ,baba ka tafi Babu sallama Baba.
Allah yaji kan ka da rahama

10/01/2026
18/10/2025

20/07/2025

Idan aka cire rashin kudi daga cikin matsalarka, fadamana menene ya saura?👌

04/07/2025

Ni Abun Dayake Damuna Na Rasa Wanne Shegen Yake Sawa Budurwata Data.🥹🥲🤷‍♂️

20/03/2025

Idan Kaji namiji yana kiran sunan mace a tahajjud toh yarone😂

Mu masu hankali kuɗi da Al-jannah muke roƙo 🤷‍♂️

26/07/2024

Kai maza wlh kuji tsora allah

Address

Ungogo
Kano

Telephone

+2348060380504

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano boters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share