Rijiya Biyu Updates

  • Home
  • Rijiya Biyu Updates

Rijiya Biyu Updates Burinmu shine Samar da managartattun labarai da rahotanni,da kuma yaki da labaran karya

memory shekarar da ta wuce ma kungiyar kwollon kafa ta Rijiya Biyu United ita ce ta lallasa Kungiyar Rijiya Biyu profess...
18/06/2025

memory
shekarar da ta wuce ma kungiyar kwollon kafa ta Rijiya Biyu United ita ce ta lallasa Kungiyar Rijiya Biyu professional ta ci 2.

Kungiyar kwallon kafa ta Rijiya Biyu United ta lallasa Rijiya Biyu Professional da ci 1 da nema a wani wasan sada zumunt...
18/06/2025

Kungiyar kwallon kafa ta Rijiya Biyu United ta lallasa Rijiya Biyu Professional da ci 1 da nema a wani wasan sada zumunta da aka gudanar domin karfafa zumunci da zaman lafiya tsakanin matasan unguwar Rijiya Biyu da ke Dala a jihar Kano.

Wannan na cikin wani shiri da aka kaddamar domin dakile rikice-rikicen daba da shaye-shaye da ke kara kamari a yankin, musamman tsakanin matasa.

An fafata wasan a filin wasa na Sani Abacha da ke Kofar Mata, inda matasa da shugabannin unguwanni s**a hallara don kallon wasan da kuma karfafa zaman lafiya.

Wasan ya gudana cikin natsuwa da farin ciki, yayin da mahalarta s**a nuna gamsuwa da rawar da kwallon kafa ke takawa wajen hade matasa da kawar da fitina a unguwanni.

24/01/2025

'YAR KURE: Ku Nuna Mana Hotunanku Ba Tare Da Filter Ba

Gwanin ban sha'awa.
30/11/2024

Gwanin ban sha'awa.

30/11/2024

Rijiya biyu Update za tayi Give away ga mabiyanta.
Wane kyauta kukafi so?

30/11/2024

Sanyin bana!
Wace kalar Ɗabia'ce idan mutun ya nasu da ita ake kiransa da Sanyin bana?

30/11/2024

Ance major ya bada citta. Hakane kuwa ƴan mining ?

30/11/2024
22/11/2024

MemeFi ta fashe nawa kuka samu

Biyu Update

Jessy ta musamman.Tabbas naji daɗin wannan sauyin!   Ahmad Jinjiri Rijiya Biyu Kungiyar kollon kafa ta LIVERPOOL RIJIYA ...
08/06/2024

Jessy ta musamman.
Tabbas naji daɗin wannan sauyin!
Ahmad Jinjiri Rijiya Biyu

Kungiyar kollon kafa ta LIVERPOOL RIJIYA BIYU sune s**a sauya sunansu zuwa RIJIYA BIYU UNITED hakika naji daɗin wannan sauyi.
Duk da bana saka jessy Amma saboda kishin wannan Anguwa tamu nima zan mallaki tawa jessyn insha Allahu.

Up Up R²

Ahmad Jinjiri Rijiya Biyu

A Takaice Fassarar Ganawar da Hukumomin Tsaro s**ai da Jam'iyyu akan Hukuncin da Kotu zatai tare da : ISAH MAGAJI RIJIYA...
16/11/2023

A Takaice Fassarar Ganawar da Hukumomin Tsaro s**ai da Jam'iyyu akan Hukuncin da Kotu zatai tare da : ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU

A Shirye-shiryen Kiyaye Duniyoyi da Lafiyar Alummar Jihar Kano .

A Ranar Juma'a 17=11=2023 Kotun Ɗaukaka Ƙara dake zamanta a Zata yanke Hukunci kan Kujerar Gwamnan Jihar Kano.

Akan Hakane Kwamishinan Ƴan Sanda na JIHAR KANO CP Muhammad Usaini Gumel Haɗin Gwiwa da Mabanbantan Hukumomin Tsaro anan Kano Irin su Sojoji Civil Defence da sauransu s**ai zama na Musamman da wakilan Jam'iyyar NNPP dana APC wanda sune Kotu zatai Hukunci a tsakanin su.

Zaman ya Gudana da Maraicen wannan Rana a Hedkwatar hukumar Ƴan Sanda dake Bompai Yan wakilan Jam'iyyun Biyu da kuma wakilai na Hukumomin Tsaro don Tabbatar da Zaman Lafiya a Kano Kafin yanke Hukunci da kuma Bayan yanke wa.

A yayin Zaman da Wakilan NNPP da APC sun Bayar da Tabbacin karbar duk Hukuncin daya fito daga Kotun Ɗaukaka ƙarar,sun kuma tabbatar da Cewa zasu isar da sakon ga mabiya da Magoya bayansu,a ƙarshe dukkansu sun sanya Hannu kan Yanjejeniyar zaman lafiya.

Rundunar yan sanda ta bayar da wata Sanarwa domin Inganta Zaman Lafiya a Kano Kafin da kuma Bayan yanke hukunci.

Rundunar bata Amince da duk wani Taron Siyasa ba ako ina ne a fadin Kano.

Ka za lika Rundunar bata Amince da cunkoson Magoya Bayan Siyasa ba da Sunan Zanga-zanga ko tayar da Tarzoma ko kuma Salabureshen wato Murna.

Sannan kuma Rundunar bata Amince da Fitar da fitar da bayanai da zasu harzuƙa magoya baya ba ta hanyar Ƙalubalantar Hukuncin da kotu zatai wannan bai halatta va kuma za'a dau mataki.

Sannan Rundunar taja hankalin Jam'iyyun dasu kasance masu lura sosai akan wadannan Ƙaidoji da s**a sanya wa Hannu da kansu.

Bugu da kari suma Jam'iyyun su tabbatar cewa Jamiyyunsun su suna maraba da duka wadannan dokoki da Hukumar Tsaro ta sanya .

Sannan kuma Duk wani Mutum ko Kungiya da aka samu da tayar da Tarzoma zasu fuskanci Shari'a.
Abdullahi Haruna Kiyawa
Fassarawa Isah Magaji Rijiya Biyu

06/11/2023

Muna gayyatar Matasan Kewayen Unguwar Dala Zanga-zangar Lumana (Peaceful Protest)akan yunkurin da ake yi na zargin Gina Gidan Dambe a Cikin Dutsen Dala wanda baxamu yadda a ɓata mana Unguwa ba.

Talata Gobe ƙarfe 8 na safe.

Dan Allah a bamu haɗin kai a Fito da huri.

Takwas na Safiyar Talata.
Isah Magaji Rijiya Biyu

Address


Telephone

+2349036185609

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rijiya Biyu Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rijiya Biyu Updates:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share