Dan Musa Tech

Dan Musa Tech بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ

Dan Musa Tech is a Nigeria's content creator, Comedian, Advertiser e.t.c
(1)

26/07/2025

Tabbas Aminu j Town yazo da sabon salo 🤔

To, wannan shi ne, Allah yasa mu dace 🤲
26/07/2025

To, wannan shi ne, Allah yasa mu dace 🤲

26/07/2025

Yanzu haka ana ruwa a inda muke, kufa, kuma daga wane gari?

26/07/2025

Muna neman page mai Monitisation sannan muna da profile mai Monitisation na siyarwa 🤷

26/07/2025

Rikadawa ya nemi afuwar ƴan media 🤲

Buhari ya ƙi karɓar kyautar jirgi yana kan mulki - Garba Shehu
26/07/2025

Buhari ya ƙi karɓar kyautar jirgi yana kan mulki - Garba Shehu

Muna neman shafin Facebook monitized na siyarwa.  Muyi magana ta whatsApp idan kana dashi 👇
26/07/2025

Muna neman shafin Facebook monitized na siyarwa.

Muyi magana ta whatsApp idan kana dashi 👇

Innalillahi Wa'inna Ilaihir raji'uun 😭 Aminu Allah ya mayar maka da alkhairi.An haura masa gida an sace masa babur Allah...
26/07/2025

Innalillahi Wa'inna Ilaihir raji'uun 😭 Aminu Allah ya mayar maka da alkhairi.

An haura masa gida an sace masa babur Allah ya toni asirin masu wannan aiki.

🔥 kannywood actress 🔥  Who can explain her mind, please? 😳🤗🤔
25/07/2025

🔥 kannywood actress 🔥
Who can explain her mind, please? 😳🤗🤔

25/07/2025

Na saka cigiyar shafi kuma yana ta samuwa.

25/07/2025

Ina matuƙar jin daɗi irin yadda nake samun haɗin kan mabiya wannan shafin nawa.

Masha Allah 🤲 Aure ya ɗauru
25/07/2025

Masha Allah 🤲 Aure ya ɗauru

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Musa Tech posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan Musa Tech:

Share