
03/03/2025
EVERYDAY PLAN 1GB ₦190
Wannan tsarin akwai daɗi zan iya kiranshi da adashin gata, 40GB ce zasu saida maka ita farashin ₦7500 amma idan kasiya ba duka zasu baka ba kullum zasu baka 1.3GB to 1.5GB Kullum Expire Date one month.
Idan kalissafa duk 1GB tatashi a ₦190+, abinda yasa nake jindaɗin aiki da ita shine, ada kullum ina cinye 3GB to above amma wannan tsarin yana taƙaitamin cin Data barkatai idan s**a bani 1.5GB bana iya cinyeta sai jiyanema na cinyeta saboda kamar tanada Quality ta banbanta da sauran Data Plan da muka sani.
Ba talla na keyiwa AIRTEL ba kawai sauƙi nake gani amma agurina bansani ba daga gareku kotatyi sauƙi.
Kai jama'ar azumi sai mumini...😂😁😂
CODE: *312 #