Dan Sabiu Online TV

  • Home
  • Dan Sabiu Online TV

Dan Sabiu Online TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Sabiu Online TV, TV Channel, .

24/07/2022
24/07/2022

HAJIYA MARYAM ZAKARI

24/07/2022

Matar shugaban karamar hukumar Madobi
HAJIYA MARYAM ZAKARI
ta gwangwaje matan mazabar Galinja da abubuwan arziki

Ayaune 23/07/2022.mai girma matar shugaban karamar hukumar madobiHAJIYA MARYAM ZAKARIta ziyarci mazabar Galinja domin ra...
23/07/2022

Ayaune 23/07/2022.
mai girma matar shugaban karamar hukumar madobi
HAJIYA MARYAM ZAKARI
ta ziyarci mazabar Galinja domin rabawa mata omo, sabulu, man shafawa, da sauran kayan tsaftace jiki,
Sannan da Naira dari biyar biyar don suyi kudin mota,

Kimanin mata darine s**a rabauta da wannan kyauta
matan garin sungodemata kwarai da gaske bisa wannan tagomashi da takawo musu sunyimata Addu'ar Allah yasakamata da alheri.
Wannan shine karo na goma sha bakwai tana shirya irin wannan tagomashi ga matan karamar hukumar ta madobi.

Kai tsaye daga gurin rabon, sai tatafi fadar mai girma dagacin garin galinja inda ta gabatar da gaisuwa domin jaddada zuminci mai girma dagacin ya tarbeta ita da yan tawagarta hannu bibbiyu inda ya bayyana jindadinsa bisa ziyartarsa da tayi, Dagacin yai addu'a ga reta da mai gidanta inda ya bayyana irin yadda mai gidanta yake hidimtawa al umma sunajin dadin hakan kwarai.
akarshe yaimasa Addu'ar samun nasara aduk inda yasa gaba.

Daganan sai taja tawagarta zuwa garin kanwa unguwar hausawa gidan malam Danna'abu wanda Allah yayiwa rasu inda tayiwa iyalansa gaisuwa tareda addu'ar Allah ya jikansa ya gafartamasa sukuma iyalansa allah ya basu hakurin rashinsa.

Duk wannan abubuwan alheran koyine ga mai girma uwar marayun jihar kano wato Prof.Hafsat Abdullahi Umar Ganduje inji mai girma Hajiya Maryam.
A karshe tayi Addu'ar Allah ya taimaki Jam I'yyar APC tindaga sama har kasa.

Sign
Dan Sabiu Online TV.

Uwa tagari abar alfahari
17/07/2022

Uwa tagari abar alfahari

16/07/2022

Dan Sabiu Online TV

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Sabiu Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share