Zare Rogo Kafarka Kafarmu Rogo L g a Media Team

Zare Rogo Kafarka Kafarmu Rogo L g a Media Team Wannan Sabon Page Ne Wanda Zamu Rika Kawo Muku Labarin Harkokin Siyasar Cikin Gidan Jagora Zare Rogo

Allah Ubangiji Kacigaba Da Bawa Wannan Bawa Naka Kwarin Guiwa Tare Da Habbaka  Kasuwancinsa Da Al,amuransa Wlh Jagora Za...
20/05/2025

Allah Ubangiji Kacigaba Da Bawa Wannan Bawa Naka Kwarin Guiwa Tare Da Habbaka Kasuwancinsa Da Al,amuransa Wlh Jagora Zare Rogo Mutum Ne Wanda Gane Ainihinsa Sai Ubangiji

Allah Muna Ta Wassuli Da Tsarkin Mulkinka Da Sunayenka Tsarkaka Dan Darajar Fiyayye Dan Gatan Allah Annabi Muhammadu S A W Kabawa Wannan Bawa Naka Jagora Zare Rogo Dama A Siyasa Da Zata Sanya Al,ummar Karamar Hukumar Rogo Dama Jahar Kano Farin Ciki

Allah Muna Rokonka Muna Kaskantar Dakai Gareka Kayi Riko Da Hannayen Wannan Bawa Naka Damu Baki Daya Karka Barshi Yayi Kunci A Rayuwar Duniya Da Lahira 🀲

Drmubarak Sallau Ayuba Gwangwan
Zare Rogo Kafarka Kafarmu Gwangwan Ward Sakatare ✍️

Maganin Tsulawan Mazabar Gwangwan Drmubarak Sallau Ayuba Gwangwan πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
25/04/2025

Maganin Tsulawan Mazabar Gwangwan Drmubarak Sallau Ayuba Gwangwan πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

19/04/2025

Astagfirullah

15/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Umar Mansur, Hassan Shehu

Layinmu Ko Gobe Allah Ubangiji Yatsare Mutuncinku Damu Baki Daya Jagora Zare Rogo
19/12/2024

Layinmu Ko Gobe

Allah Ubangiji Yatsare Mutuncinku Damu Baki Daya Jagora Zare Rogo

Cikin tsakiyar daren nan Notcoin s**a kawoshi https://t.me/tonxdao_bot?start=ref_6864229596Ya burge ni duba da yazo da s...
13/09/2024

Cikin tsakiyar daren nan Notcoin s**a kawoshi
https://t.me/tonxdao_bot?start=ref_6864229596

Ya burge ni duba da yazo da sabon tsari a duniyar mining ba tare da ya kwaikwayi wasu ba ⛏️ yawancin mining masu unique tsarin sune suke zama legit

https://t.me/tonxdao_bot?start=ref_6864229596

TONxDAO
Idan akayi rigista akwai wajen da ake dannawa kamar Thumbprint din waya yake zai dinga Vibrating ta hakan ake tara points dinsa, akwai damar gayyatar mutane har 30...

Ganin cewa Notcoin ne s**a tallata project din hakan babban madogara ce da zaa gane babban project ne...

Allah ya bamu sa'a....

Alhamdulillahi, zuwa yanzu har mun kai 500K wanda muka fara mining Ι—in CEXP.Wanda s**a fara su shiga wajen task kuyi tas...
21/05/2024

Alhamdulillahi, zuwa yanzu har mun kai 500K wanda muka fara mining Ι—in CEXP.

Wanda s**a fara su shiga wajen task kuyi task Ι—in zaku samu points da yawa. Sannan ake zuwa wajen farming ana amsa duk bayan awa 4.

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716270247289024

Alhamdulillah Kai Tsaye Daga Karamar Hukumar Rogo Inda A Gudanar Da Rabon Tallafin Kudi Wanda Jagora Alh Idris Abdulkadi...
29/02/2024

Alhamdulillah Kai Tsaye Daga Karamar Hukumar Rogo Inda A Gudanar Da Rabon Tallafin Kudi Wanda Jagora Alh Idris Abdulkadir Zare Rogo Ya Kaddamar Kimanin Mutum Dari Uku (300)

Inda Wakilinsa Alh Nura Shu,aibu Rogo Yabayar Ga Wadanda Allah Ya Nufa S**a Rabauta Da 10k Ko Wannensu Inda Jimillar Kudin Sunkai (Million 3 Uku)

Muna Addu,ar Allah Ubangiji Yasaka Masa Da Alkairi Muma Allah Ubangiji Yabamu Abinda Zamu Kula Da Al,umma

Well done Oga πŸ™

21/12/2023

AlΖ™ali fa ya matsa akan source na ballot papers din nan😁😁 sai jaddada tambayar yake yiπŸ˜…

Address

Kano

Telephone

+2349123050579

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zare Rogo Kafarka Kafarmu Rogo L g a Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share