Asmau Jika

Asmau Jika Tribute page for Asmau Abubakar Jika. We don't represent her officially; just her biggest supporters! Not Impersonation, we just appreciate.

Shifa murmushi sunnah ne gakuma maganine ga damuwa dakuma yawaita bacin rai
03/05/2026

Hm Asmau kenan wannan role din ya wahalar dani Amma dai nayishi sosai iya kokarina don faranta ranku masoyana
03/05/2026

Hm Asmau kenan wannan role din ya wahalar dani
Amma dai nayishi sosai iya kokarina don faranta ranku masoyana

Arsenal for ever fans yau zamu kori abokan gaba yan daba mutanen Simone
03/05/2026

Arsenal for ever fans
yau zamu kori abokan gaba yan daba mutanen Simone

Wasu Na Jiran Aure, Wasu Na Jiran Haihuwa, Wasu Na Jiran Arziki, Wasu Na Jiran Waraka. Allah ka Amsawa kowa Nashi bukatu...
02/05/2026

Wasu Na Jiran Aure, Wasu Na Jiran Haihuwa, Wasu Na Jiran Arziki, Wasu Na Jiran Waraka. Allah ka Amsawa kowa Nashi bukatun 🤲🤍💔

Good morning 🥰
27/04/2026

Good morning 🥰

Allah Kai mana gafara kasa mu gama da duniya lfy Amin 🙏 Barka da Safiya
18/04/2026

Allah Kai mana gafara kasa mu gama da duniya lfy Amin 🙏 Barka da Safiya

Ba wani mutum da zai yawaita SALATI ga Annabi Sallallahu alaihi wa Sallama face Allah ya sanya nutsuwa a zuciyarsa, ya g...
17/04/2026

Ba wani mutum da zai yawaita SALATI ga Annabi Sallallahu alaihi wa Sallama face Allah ya sanya nutsuwa a zuciyarsa, ya gafarta masa zunubansa kuma ya sauƙaƙa masa al'amuransa.
[Ibn al-Ƙayyim]

Sukairaj Hafiz Imam ✍️

Zawarcin Da Nake Yafi Mindadi Duk Mai Son Jin Dalili Ga Lambata A Comment👇
16/04/2026

Zawarcin Da Nake Yafi Mindadi Duk Mai Son Jin Dalili Ga Lambata A Comment👇

Address

Zoo Road Kano
Kano
700233

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asmau Jika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share