Giginyu APC salama GAS

Giginyu APC salama GAS Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Giginyu APC salama GAS, Media, Giginyu nassarawa kano, Kano.

02/07/2023

Ganduje, Shettima da Chief of Staff yanzu haka suna ganawar sirri a Abuja.

Details soon

26/06/2023

Kuma idan akayi haka toh an zalinci maaikatan domin sunyi aiki na tsawon wata daya chir batare da nuna gajiyawa bah.

Maye makomar hakkin aikin dasukayi tundaga farkon june zuwa karahen sa.

Adunga duba Ana duban bakin gatari tabbas akwai hisabi

26/06/2023

Gwamnatin malam Ibrahim Shekarau ta gaji ma’aikata 13k a hannun gwamnatin kwankwaso kuma yatafi dasu bai dakatar koh sallamar su ba.

Haka gwamnatin Ganduje tagaji maaikata tagaji karin maaikata 9k a hannun kwankwaso kuma yabiya su hakkunan su batare daya wahaltar dasu bah.

A wannan takin da ake ciki daman Ana da bukatar maaikatan da aka diba Ana kuma da bukatar kari bawai wannan abu da zaayi bah.

Tabbas na yarda anyi kura kurai a dibar wannan aiki kuma Muna fatan iyah gyaran da zaayi kenan.

Wanda ya chanchanta ya zauna abarsa wanda bai chanchanta a chanza masa da abunda ya chanchanta dashi.

Allah yasa mudace Ameen.

22/04/2021

pretty coconut have finish illness fantasy firm crawl steak speed bright sand

Assalama yan uwa Alummar wannan Mazaba ta Unguwar Giginyu.   Hakika naji dadi daganin wannan jajirtacce matashin mai kis...
13/06/2020

Assalama yan uwa Alummar wannan Mazaba ta Unguwar Giginyu. Hakika naji dadi daganin wannan jajirtacce matashin mai kishin jama'a a matsayi Wanda zamu tura idan Allah yayarda a matsayi Wanda zai wakilci mutanen wannan unguwa. Nasan basai an fadawa mutane wanene Honorable Ibrahim Gambo Lawan bah kasan cewar sa mutun Dan gwagwarmaya dakuma tallafawa marasa karfi. Kuma nasan Alummar wannan mazaba da kanku zakuyi wannan alkalancin domin kunfi kowa Sanin wanna bawan Allah.

Amadadin matasa na wannan unguwa Muna masu jaddada goyan Bayan mu dari bisa dari Allah yabamu nasara

BUILD THE YOUTH BLUID THE NATION DESTROY THE YOUTH DESTROY THE NATION KILL THE YOU KILL THE NATION.

ALOW ME TO SAY ALLOW ME TO SHOW ALLOW ME TO SUPPORT THE GIGINYU WARD ASPIRANT 2021 BY ALLAH WILL

SUPPORT HONOURABLE IBRAHIM GAMBO LAWAN (YARIMA )FOR COUNCILLOR GIGINYU WARD

Alhamdulillah Dukan Yabo da godiya ya tabbata ga Allah subhanahu wataalah Wanda yakara Nuna mana zagayowar wannan wata m...
23/04/2020

Alhamdulillah Dukan Yabo da godiya ya tabbata ga Allah subhanahu wataalah Wanda yakara Nuna mana zagayowar wannan wata mai Alfarma.

Ya Allah duk wani alkairi Dayake cikin wannan wata Kahadamu dashi duk wani Sharri dake cikin kakare mu.

Wannan annoba damu ciki Allah kakawo mana sauki ka yaye mana.

Allah ka taimaki tafiyar mu da jagororin mu baki daya.

Amadadin membobi na wannan kungiyah Muna Mika sakon godiyarmu ga tagwayen jajirtattu bisa wannan tago mashi dasu kayiwa Alummar Giginyu da nassarawa baki daya Allah yakara Yalwar arziki

ENGR SAIDU BUBA AHMAD (MALAM )

BARR. ISMAIL AHMAD

Comr Auwal Isah Jafar Giginyu
23-04-2020

Address

Giginyu Nassarawa Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Giginyu APC salama GAS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category