Abba m saeed Anadariya

Abba m saeed Anadariya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba m saeed Anadariya, Digital creator, Anadariya bebeji kano, Kano.

 With a new attitude everything can change, make it how you want it to be, staying mad?, why do that...Give yourself a b...
15/04/2023


With a new attitude everything can change, make it how you want it to be, staying mad?, why do that...Give yourself a break, laugh about it & you'll see that life what you make it.

jagoran fita kunya       Allah yakaimu 2027              Zakayi president da ikon allah
28/03/2023

jagoran fita kunya
Allah yakaimu 2027
Zakayi president da ikon allah

28/03/2023

Yan uwana barkanku da shanruwa🥛 allah yakarbi ibadun mu🤲

Wannan shine Ali Artwork Madagwal Watanni uku da S**a wuce mukayi zama na musamman dasu a karkashin Qungiyar mu ta   shi...
26/03/2023

Wannan shine Ali Artwork Madagwal

Watanni uku da S**a wuce mukayi zama na musamman dasu a karkashin Qungiyar mu ta shida (Aminu Dumbulun) Inda Muka rokesu akan su dawo tafiyar kwankwasiyya saboda a Lokacin Ana da Bukatar gudun mawar kowa da kowa.

Budar Bakin Madagwal nida Shi yake Gaya min a baya ma da yayi tafiyar kwankwasiyya Babu abinda ya mora sai Bakar wahala Kuma Burin kwankwaso bazai taba cika ba domin Bai iya siyasa ba wlh kada kaji irin zakewar da yayi.

Amma yanzu saboda rashin kunya kawai sai hango Shi nayi Yana ta posting Wai Shi Dan kwankwasiyya ne Yana tare da ita bayan ko a ranar zabe mun ganshi yayi vedio awajen zabe Yana maganar ya zabi Gawuna.

Gaskiya madagwal baka da kunya wlh Amma Muna Nan duk wajen commissioner da kazo zamu hanashi saurararka.

Lajeen Esmail Dala ✍️✍️

DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI             Allah kayima maganin matsalarmu ameen🤲
26/03/2023

DUKKAN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI
Allah kayima maganin matsalarmu ameen🤲

Address

Anadariya Bebeji Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba m saeed Anadariya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share