Rabbu Zeet Madinah

Rabbu Zeet Madinah YA ALLAH KASA MUCIKI DA KALMAR SHA DA A LOKACIN MUTUWARMU ALLAH KASAMU GA ANNABI MUHAMMADU S.A.W

07/08/2022
30/07/2022

Take this key🔑 open one door
🚪 Money
🚪 Marriage
🚪 Happiness

@ربزة مادينا
30/07/2022

@ربزة مادينا

RABBU ZEET MADEENA
29/07/2022

RABBU ZEET MADEENA

26/07/2022
 RABBU ZEET MADEENA
22/07/2022


RABBU ZEET MADEENA

15/07/2022

Hotunan mahajjata na zuba ruwan sanyi a kawunansu yayin da ake fama da tsananin zafi da ya kai maki 44 a Mina.📷 Haramain...
08/07/2022

Hotunan mahajjata na zuba ruwan sanyi a kawunansu yayin da ake fama da tsananin zafi da ya kai maki 44 a Mina.

📷 Haramain Sharifain

Yau ce Ranar Tarwiya da mahajjata ke tafiya Muna don fara aikin HajjiƘarin bayani: https://bbc.in/3akXhiR
08/07/2022

Yau ce Ranar Tarwiya da mahajjata ke tafiya Muna don fara aikin Hajji

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3akXhiR

Wannan shi ne Jabal Ar Rahma, wato Dutsen Arfa, inda a nan ne Annabi Muhammad (SAW) ya yi hudubarsa ta ƙarshe a Hajjin b...
08/07/2022

Wannan shi ne Jabal Ar Rahma, wato Dutsen Arfa, inda a nan ne Annabi Muhammad (SAW) ya yi hudubarsa ta ƙarshe a Hajjin bankwana, shekara 1,434 da s**a wuce.

Mene ne burinku dangane da wannan waje?

Ministan harkokin cikin gida na Saudiyya da kansa yana sa ido kan tsaro a Muna, yankin da ake hawan Arfah da zaman Muzda...
08/07/2022

Ministan harkokin cikin gida na Saudiyya da kansa yana sa ido kan tsaro a Muna, yankin da ake hawan Arfah da zaman Muzdalifa

Karin bayani -- 👉🏻👉🏻 https://bbc.in/3bZfVgx

اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم
07/07/2022

اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم

06/07/2022

Da Dumi-Dumi

‘Yan bindiga sun kashe “Area Commander“ na 'yan sanda a Katsina

Shafin DW Hausa ya ruwaito cewar maharan sun kashe babban kwamandan ‘yan sanda a yankin Dutsinma da ke Katsina, ACP Aminu Umar.

Sanarwar da rundunar ‘yan sanda reshen jihar ta fitar ta ce ACP Aminu ya rasa ransa tare da wani dan sanda guda daya bayan wata arangama da s**a yi da barayi a dajin Zakkah da ke cikin karamar hukumar Safana. Kafin sadaukarwar da ACP Aminu ya yi a ranar Litinin da daddare ya kasance jajirtaccen dan sanda; mara tsoro, a cewar abokan aikinsa, a cewar shafin na DW Hausa.

21/06/2022

Allah kasa mudace Na Annabi yace Ameen!!!

Address

Kano State
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rabbu Zeet Madinah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rabbu Zeet Madinah:

Share