
02/07/2023
Gwamnatin Kano Tasha alwashin sake bude Asibitin Hasiya Bayaro dake tsohon matsuguninta Nan da sati biyu gwamna Abba Kabir Yusuf shine ya bayyana haka yayin wata ziyara.
Idan baku manta ba tsohuwar gwamnati ce karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje tamai da. Asibitin kan titin gidan zoo.