Da'awar Qur'ani Zallah a Africa

Da'awar Qur'ani Zallah a Africa Barkanku da shigowa wannan shafi namu, wannan shafi an qirqireshi ne dan yada manufofin muslunci.

30/10/2025

DUK WANI HADISI IN BA QURANI BANE A AJIYESHI, ADAUKI AHSANAL HADISI SHINE ALQURANI
SHEIKH ALHASSAN LAMIDO KADUNA

29/10/2025

Tafsirin alqur'ani mai girma kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tare da sheikh malam Amadou Gamkaley da allaramma malam Sabiou Maman Rabiou acikin sura ta 02 daga aya ta 233 zuwa abinda ya sawaka a babban masalacin Aviation Yamey Nijar

Ayi kallo da sauraro lafiya

Dare na 09/05/1447

Da'awar qur'ani zalla Afrika

29/10/2025
29/10/2025

Tafseerin Al-qur'ani mai girma Na tsakanin Magarib da Isha' Kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tareda:

Sheikh Ismail Zakariyya Alkashnawi PhD

Da Alaramma Malam Salisu Aliyu K/ Marusa Katsina

Daga masallacin

Marigayi Malam Ya'u sabuwar anguw a Kofar Kaura Katsina Katsina State

Acikin sura ta 14. Aaya ta 28

Ayi Kallo da Sauraro lafiya


29/10/2025

Da'awar Qur'ani Zallah a Africa

29/10/2025

BABU WA'INDA S**A SAMU MATSALA DA ALQURANI KAMAR AHLUSSUNAH
DAGA BAKIN SHEIKH ALHASSAN LAMIDO KADUNA

29/10/2025

MUBHAS DAGA SHEIKH ALHASSAN LAMIDO KADUNA

29/10/2025

Tafsirin alqur'ani mai girma kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tare da sheikh malam Amadou Gamkaley da allaramma malam Sabiou Maman Rabiou acikin sura ta 02 daga aya ta 224 zuwa abinda ya sawaka a babban masalacin Aviation Yamey Nijar

Ayi kallo da sauraro lafiya

Laraba 08/05/1447

Da'awar qur'ani zalla Afrika

28/10/2025

Tafsirin alqur'ani mai girma kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tare da sheikh malam Souleymane mai shinkafa da allaramma malam Mountari Matankari acikin sura ta 70 daga aya ta 33 zuwa abinda ya sawaka a babban masalacin pain dore yamey Nijar

Ayi kallo da sauraro lafiya

Dare na 08/09/1447

Da'awar qur'ani zalla Afrika

28/10/2025

Tafseerin Al-qur'ani mai girma Na tsakanin Magarib da Isha' Kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tareda:

Sheikh Alhaji Malam Alkasim Iliyasu Mai gari Katsina

Da Alaramma Malam Murtala Kofar Sauri

Daga masallacin

Kofar Sauri Katsina Katsina State

Acikin sura ta 7 Aaya ta 65

Ayi Kallo da Sauraro lafia


28/10/2025

Sheikh Alkasim Iliyasu Mai Gari Dan Takarar Mjls Katsina

27/10/2025

Tafsirin alqur'ani mai girma kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tare da sheikh malam Souleymane mai shinkafa da allaramma malam Bassirou konni acikin sura ta 70 daga aya ta 19 zuwa abinda ya sawaka a babban masalacin pain dore yamey Nijar

Ayi kallo da sauraro lafiya

Dare na 07/09/1447

Da'awar qur'ani zalla Afrika

27/10/2025

Tafseerin Al-qur'ani mai girma Na tsakanin Magarib da Isha' Kuke sauraro daga wannan tasha tamu mai albarka tareda:

Sheikh Alhaji Malam Alkasim Iliyasu Mai gari Katsina

Da Alaramma Malam Murtala Kofar Sauri

Daga masallacin

Kofar Sauri Katsina Katsina State

Acikin sura ta 7 Aaya ta 46

Ayi Kallo da Sauraro lafia


27/10/2025

Sheikh Alkasim Iliyasu Mai Gari Dan Takarar Mjls Katsina

Address

Kano

Telephone

+2348034299220

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'awar Qur'ani Zallah a Africa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Da'awar Qur'ani Zallah a Africa:

Share