Saqafa TV

Saqafa TV Muktar Balarabe Zakariyya

Jama'a Bismillah, Abincin Kari ya Zama ready
17/12/2023

Jama'a Bismillah, Abincin Kari ya Zama ready

13/03/2023

Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un.
Allh ya mayar muku da mafi Alkhairin abinda kuka rasa.

Ba shakka irin wannan jarrabawa da muke fuskanta musamman na gobara a kasuwanninmu, Akwai buqatar y'an kasuwarmu su farga su waiwayi Alqarsu da Allh,ba Haka kawai Allh yake musu irin wannan jarrabawa ba, kamar yadda Allh(s.w.a) yake fada cewa "وما نرسل بالأيات إلا تخويفا"Ma'ana(Ba komai yasa muke saukar da ayoyinmuba sai Dan tsoratarwa).

A kwanakin baya Naga wani yayi rubutu Yana Jan hankali akan y'an kasuwa masu boye tsabar kudi(cash)suna siyarwa, ana Dora musu Riba akai saboda tsanani da ake ciki na Rashin tsabar kudi, Wanda har yake cewa idan basuji tsoron Allah sun dainaba Allh zai aiko wuta ta cisu, Kuma har yake cewa in kasan bakayin wannan mummunan aiki Kuma shagonka Yana kusa da masuyi to ka canza guri kada wuta ta shafeka.

Toh! Koma yayane akwai abubuwa daban daban na Rashin tausayawa, mu'amala da Riba,cin qazamar Riba, boye Kaya da sauransu.

Fatammu Allh ya mayar da Alkhairi,ya Kuma shiryi tadaddu daga y'an kasuwarmu.

Address

Number136unguwa Uku African Line
Kano

Telephone

+2348062921670

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saqafa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Saqafa TV:

Share