Abubakar Sule Abdullahi

Abubakar Sule Abdullahi Political struggle,social justice and Human right activism

30/08/2026

*ASLM Allah yasa mudace*
*Idan kana son ka rinjayi damuwa kuma ka fara rayuwa cikin nutsuwa, to ka dinga ƙirga ni’imomin Allah da yayi maka.

30/08/2026

*ASLM Allah yasa mudace*
*Idan kana son ka rinjayi damuwa kuma ka fara rayuwa cikin nutsuwa, to ka dinga ƙirga ni’imomin Allah da yayi maka, maimakon ka dinga ƙirga matsaloli da wahalhalun da kake ciki.*

30/08/2026
04/03/2026

Prof. Yusuf Muhammad Sabo Bichi ya zama sabon Sakataren APC na jihar Kano.

28/02/2026

Innalillahi lillahi wa inna ILAIHIR Rajiun
Allah SWT ya kawo mana sauki na rashin tsaro a

With CCN Hausa – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
25/02/2026

With CCN Hausa – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

Allah SWT ya saka masa, Allah ka raba mu da mummunar kaddara…..
18/02/2026

Allah SWT ya saka masa, Allah ka raba mu da mummunar kaddara…..

ABIN TAUSAYI: Wannan bawan Allahn mai suna Adamu Sani ya shafe tsawon shekaru 22 a gidan kurkuku ba tare da ya aikata laifin komai ba.

Ƴan sanda sun k**a shi a shekarar 2003 a hanyarsa ta dawowa daga kasuwar ƴan kura wacce a cikinta yake siyar da mai. Inda ƴan sandan s**a dinga dukansa kan sai ya amsa laifin yin fashi da makami.

Wata shari'ar sai a lahira, a lokacin ko auren fari bai yi ba. Sai yanzu kotu ta wanke shi kuma ta sallame shi.

Allah ya saka masa duniya da lahira

Address

Bichi
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Sule Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share