25/06/2022
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar mai kayan marmari, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai wa gwamna Wike na jihar Ribas ziyara har gida a Patakwal.
Kwankwaso da Wike sun gana a sirrance yayin ziyarar, babu cikakken bayanin me s**a tattauna.
Hotuna: Hon Saifullahi Hassan
Madogara: Lagit.ng Hausa