Ja’oji Media

Ja’oji Media Welcome to the Media Page of the Office of the Senior Special Assistant to President Bola Tinubu on Citizenship and Leadership, Honorable M.
(1)

Nasir Ja’oji (Adon Garin Kasar Hausa)

13/01/2026
12/01/2026

Arfa Saura kwana 136!

Allah kasa damu za'a yi🙏

12/01/2026

Follow for follow - let’s go 🔥🔥🔥

11/01/2026

Tsakanin Madrid da Barcelona wa aka yiwa zuwa daya?

Yau shekara daya cif da rabon motoci guda goma sha biyu (12) da Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji ya bawa shug...
11/01/2026

Yau shekara daya cif da rabon motoci guda goma sha biyu (12) da Adon Garin Kasar Hausa, Hon M. Nasir Ja’oji ya bawa shugabancin mazabu goma dana dattijai da kuma na matakin kararamar hukumar Tarauni inda daga karshe ya bawa ko wacce mazaba naira dubu dari biyu (200,000) su k**a sabon office din jam’iyya.

Tabbas Ja’oji goshin jirgi ne mai mayar da iska yamma.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ja’oji Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ja’oji Media:

Share